Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Akalla shugabannin kungiyar Fulani 66 tare da yan arewa 1000 daga kananan hukumomin Silame, Wamakko, Tangaza, Gudu, Yabo, Shagari, Binji da Tureta duk a jihar Sokoto , sun bayyana komawar su jam’iyyar All Progressives Congress
Legit.ng ta ruwaito Dangote ya rike wannan kambu ne bayan binciken jaridar Forbes ya nuna karfin arzikinsa ya kai dala biliyan goma da miliyan dari tara, wanda ya samesu a harkar sarrafa siga, siminti da kuma fulawa. Sai dai akwa
Majiyar Legit.ng ta ruwaito shugaban kamfanin, Malam Abdulkareem Kaita ya bayyana cewa kamfanin dake sarrafa tan dubu daya da dari biyu (1,200tons) na danyen tumatir ya fara aiki bayan kammala duk wasu shirye shirye da tsare tsare
Majiyar Legit.ng ta ruwaito kaakakin rundunar, DSP Abdullahi Haruna ne ya bayyana haka a ranar Lahadi, 3 ga watan Maris yayin da yake ganawa da manema labaru inda yace Mijitaba ya rasu ne akan hanyar kaishi Asibiti Murtala.
Shugabancin jam’iyyar AAC (African Action Congress) ya yi Karin haske a kan matakin da jam’iyyar da APC ta dauka na cewar za ta mara wad an takarar ta na gwamna a jihar Ribas baya. Jam’iyyar ta AAC ta ce ba ta shiga hadaka da APC
Hukumar nan ta gwamnatin tarayya dake yaki da masu yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa watau Economic and Financial Crimes Commission (EFCC) ta ce ta cafke wani malamin addinin Kirista mai suna Giniko Obi dake garin Benin jihar
Lallai maganar Hausawa gaskiya ne da suka ce gemu baya hana ilimi ga dukkan wanda yake da sha'awar hakan domin kuma mun samu labarin wata tsohuwa mai shekaru 68 a duniya da ta koma makarantar Furamare a kasar Kenya. Haka ma dai
Wata matashiyar 'yar kwalisa mai suna Kylie Jenner ta zamo matashiyar da ta karya tarihin da shugaban dandalin sadarwar zamani na Fesbuk ya kafa yayin da ta fi tsararrakinta tarin arziki a duniya, a cewar Mujallar Forbes a jerin s
Shugaban kasar Najeriya Muhammadu Buhari ya yi kira ga magoya bayan sa da dukkan masu jefa kuri’a da su zabi ’yan jam’iyyar sa ta APC daga sama har kasa, domin hakan ne kadai zai taimaka ma sa wajen hanzarta cimma burinsa na Matak
Mudathir Ishaq
Samu kari