Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Tsohon shugaban hukumar kudin shiga (FIRS), Babatunde Fowler ya bayyana gaban hukumar yaki da rashawa ta EFCC. Jaridar Premium Times ta jadda hakan daga EFCC.
Kamar yadda yace, dalibai 1,003,668 da ke wakiltar kashi 65.24 na dukkan daliban da suka rubuta jarabawar sun samu sakamako mai kyau a darussa biyar da suka had
Ambasada Maryam Katagum, Ministar Kasuwanci da massna'antu kuma shugabar kwamitin tsarin tallafin ceton ƙanana da matsakaitan sana'o'i (MSME survival fund) da
Ƴan jam'iyyar Democrat sun yi zargin magoya bayan Trump sun ci gaba da bin bayan motar a yunƙurinsu na ganin sun hana al-amuran yaƙin neman zaɓen Biden gudanawa
'Na yi aiki da Janaral Yakubu Gowon, tsohon shugaban k'asa a mulkin soja, Janaral Olusegun Obasanjo tsohon shugaban k'asa wanda yayi mulkin soja da kuma farar
A wani jawabi da kakakin gidan gwamnatin Amurka (Pentagon), Jonathan Hoffman, ya fitar Amurka ta sanar da cewa dakarunta sun kai samamen ne da safiyar ranar Asa
MDD ta na karrama jami'an 'yan sanda mata a kowacce shekara, daga cikin wadanda ta tura aikin kwantar da tarzoma a kasashe daban daban. Majalisar Ɗinkin Duniya
Wata tanka dauke da akalla litoci 50,000 na man fetur ta kama da wuta a gaban ofishin gwamnan jihar Ogun, Oke-Mosan. Hatsarin ya faru ne a safiyar ranar Asabar
Legit.ng Hausa ta wallafa rahoton cewa rundunar 'yan sanda Najeriya da ke kowacce jiha na cigaba da sanar da kama matasan da ake zargi da fakewa da zanga-zangar
Mudathir Ishaq
Samu kari