Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Kotun daukaka kara mai zaman ta a jihar Sokoto da ta sake dage sauraren shari'ar dake gaban ta na rikicin jam'iyyar APC a jihar Zamfara bayan da bangaren da ya shigar da karar ya ce bai yadda da alkalan kotun ba sam-sam. Kamar dai
Alhaji Hashim Suleiman, babban mai bawa gwamnan jihar Kano, Dakta Abdullahi Umar Ganduje, shawara a kan raya birane, ya mika takaradar sa ta yin murabus daga mukamin sag a sakataren gwamnatin jihar Kano a yau, Laraba. A takardar
Da alamun an samu baraka cikin gidan yan kungiyar tada kayar bayan Boko Haram, sashen daular Islama a yankin Afrika maso yamma wato ISWAP, bayan yaduwan labarin sauke shugabanta Abu Mus'ab Albarnawi.
Al'ummar jihar Legas sun waye gari cikin wata annoba na rubzawar makaranta darajar farko wato Nozare da firamare a karamar hukumar Lagos Island dake jihar. Ginin makarantar mai hawa ukku da ke yankin Itafaji, tsibirin Legas ya rub
Akalla kananan yara 41 sun tsallake rijiya da bayan a rubzawar ginin makarantar firamaren Ohen dake Ita Faji, Legas. Legit.ng tana iya tabbatar muku. Jerin sunayen yaran da jaridar Sahara Reporter ta samu a ranar Laraba ya kunshi
Kwamanda Biu yace sun samu labarin motar tana dauke da shinkafa ne, amma an lullube buhunan shinkafar da gawayi da abincin dabbobi, haka zalika yace sun samu nasarar cafke direban motar yayin da yayi kokarin tserewa.
Majiyar Legit.ng ta ruwaito uwargida Rafiat ta bayyana haka ne a zaman kotun na ranar Laraba, 13 ga watan Maris, dayake dama tun a shekarar 2016 shugaban kotun, Cif Henry Agbaje ya kashe auren ma’auratan akan Adeleke na dukanta.
Uwargidar tsohon Shugaban kasa, Justis Fati Lami Abubakar ta caccaki tsarin ci gaban siyasar kasar sannan ta kaddamar da cewar kasar Najeriya tayi rikan da ya kamata a samu wata shugaba mace.
Kwamishinan ‘yan sandan jihar Sokoto, Aminu Koji, ya bayyana cewar wasu ‘yan bindiga ne su ka kaddamar da harin kwanton bauna a kan jami’an ‘yan sanda Koji ya kara da cewa, ‘yan bindigar sun kasha jami’an ‘yan sanda biyu a harin
Mudathir Ishaq
Samu kari