Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Majiyar Legit.ng ta ruwaito Buhari ya nada sakataren gwamnatin tarayya, Boss Mustapha a matsayin wanda zai jagoranci wannan muhimmin kwamitin, kamar yadda sanarwa daga ofishin babban sakataren ayyukan gama gari, Olusegun Adekunle
Mai Mala Buni ya fara siyasarsa ne a matsayin kansila inda daga bisani ya zama shugaban jam'iyyar ACD na farko a jihar, jam'iyyar da ta tsaya takarar zaben 2007 a matsayin jam'iyyar AC. Daga bisani Mai Mala Buni ya zama mataima
Bayan kammala tattara sakamakon zaben kananan hukumomi 44 na jihar Kano, hukumar zabe ta kasa mai zaman kanta wato INEC, ta kaddamar da cewa sai an sake gudanar da zabe a mazabun wasu kananan hukumomi na jihar. Kamar yadda shafin
Legit.ng ta ruwaito manyan jam’iyyun Najeriya, APC da PDP ne suka fi samun yan majalisu mafi rinjaye a majalisar wakilai data kunshi yan majalisa dari uku da sittin, 360, wanda a yanzu take karkashin jagorancin kaakakin majalisa Y
Fitacciyar jarumar nan ta fina-finan Hausa a masana'antar Kannywood mai suna Fatima Abubakar wadda aka fi sani da Fati Shu'uma ta fito fili ta bayyanawa duniya dalilan da ya sa ta shiga harkar fim. Jarumar ta bayyana dalilan na ta
Yayin da ake cigaba da murnar kammala zabukan gwamnoni da na 'yan majalisar jahohi a sassa daban-daban na kasar, yanzu hankula sun soma komawa akan wadanda suka samu nasarar darewa musamman ma a kujerun gwamnoni. Jihar Zamfara dai
Dakarun rundunar soji ta ‘ofireshon sharan daji’ sun kashe ‘yan bidiga 55 tare da kubutar da wasu mutane 760 da aka yi garkuwa da su a jihar Zamfara. Rundunar ta sanar da haka ne a cikin wata sanarwa da mukaddashin jami’in yada
Kotu ta yanke wa wani matashi dan shekaru 19 mai suna Olasunkanmi Yekini hukuncin dauri har na tsawon shekaru shida a kurkuku akan laifin satar wayar N6,000. An kuma kama shi da laifin satar dan kamfai na mata guda uku wanda yayi
Hukumar gudanar da zabe ta kasa mai zaman kanta wato INEC ta bayyana ranar da za'a gudanar da zaben zagaye na biyu a jihohin da ba'a ida kammala zaben gwamna ba. Hukumar ta saki jawabin ne da yammacin Talata, 12 ga watan Maris, 20
Mudathir Ishaq
Samu kari