Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Da yammacin yau ne aka samu aukuwar wata mummunar gobara a gabar da kasuwa cikin gidan Alhaji Hassan Bogocho, kamar dai yadda wani ma'abocin anfani da kafar sadarwar zamani ta Fezbuk ya wallafa hotunan gobarar a shafin sa.
Cikin wani sakon mayar da martani ga jam'iyyar PDP da kuma tsaohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar, hukumar zabe ta kasa mai zaman kanta, ta fayyace dalilai da kawowa yanzu ta gaza ba su dama ta bincikar kayan zabe.
Hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa watau Independent National Electoral Commission (INEC) ta ta fitar da sabbin bayanai game da zaben da za'a sake yi a jihar Adamawa ranar 23 ga watan Maris, watau ranar Asabar mai zuwa. Hukumar
Shugabannin kungiyar makiyaya a jihar Filato; ‘Miyetti Allah Cattle Breeders Association of Nigeria (MACBAN) da ‘Fulani Youth Association of Nigeria (FYAN)’ su yi zargin cewar wasu ‘yan bindiga sun kashe shanu 81 tare da sace wasu
A yayin yunkurin ta na tumke damara da zage dantse wajen tabbatar da ingancin tsaro da kariya da ya rataya a wuyanta, mun samu cewa hukumar sojin kasa ta Najeriya ta yiwa da dama cikin manyan dakarun ta sauye-sauyen aiki.
Kwamishinan yan sandan jihar Kano, Muhammad Wakili ya ziyarci Shugaban kungiyar Izala na jihar, Dr. Abdullahi Saleh Pakistan a yau Asabar, 16 ga watan Maris. Kwamishinan ya kai wannan ziyara ne domin girmamawa da kuma samun kwari
Sarkin garin Ife mai daraja ta daya a yankin kasar yarbawa mai suna Oba Enitan Ogunwusi ya bayyana samuwar danyen mai a Najeriya a a matsayin babban bala'in da ya samu kasar tun da aka kirkire ta a maimakon ya zama alheri kamar sa
Za a dawo ci gaba da tattara sakamakon zaben karamar hukumar Tafawa Balewa a ranar Talata 19 ga watan Maris. INEC ta ce kwamitin binciken da ta kafa ya bada rahoton cewa har yanzu takardun sakamakon zaben rumfuna, akwatuna da kum
Wata mata a jihar Kebbi an daure ta a gidan yari wata shidda ko kuma biyan tarar Naira dubu sha biyar saboda sabanin da ta samu da makwafciyar ta har ya kai ga sun cakusa fada a tsakanin su a kwanan baya. Mun samu labarin hakan ne
Mudathir Ishaq
Samu kari