Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Legit.ng ta ruwaito kungiyar mai suna JIBWIS National Qur’anic Reciters ta bayyana wannan labari ne a shafinta na kafar sadarwar zamani ta Facebook, inda ta ruwaito surukin Malamin, Isma’il Maiduguri wanda ya tabbatar da aukuwar l
Majiyar Legit.ng ta ruwaito Murtala ya bayyana haka ne a ranar Alhamis, 14 ga watan Maris a yayin ganawa da yayi da yan jaridu a ofishinsa, inda ya ambaci sunan tsofaffin yan majalisar wakilai, Farouk Lawan da Nasiru Sule Garo a m
Legit.ng ta ruwaito Kabiru ya bayyana haka ne cikin wani jawabi da yayi kuma aka nada, da a yanzu haka yake yawo a kafafen sadarwar zamani ana watsa shi, inda yace babban dalilin da zai fada ma Allah idan Ya tambayeshi akan me yac
Legit.ng ta ruwaito batun kammala bautan kasa na Yusuf ya tabbata ne daga wani hotonsa daya karade shafukan sadarwar zamani, musamman Facebook, inda yake sanye da kayan bautan kasa dauke da takardar shaidar kammala bautan kasa.
Jama’ar Borgu da ke jihohin Neja, Kebbi da Kwara sun ziyarci shugaban kasa Muhammadu Buhari a jiya, Alhamis, tare da mika butar su ta neman jihar Borgu gare shi. Sarkin Borgu, Alhaji Muhammed Haliru Dantoro, ne ya jagoranci tawaga
Jagoran jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP) kuma tsohon gwamnan jihar Kano, Sanata Rabi'u Musa Kwankwaso, ya ce gwamnatin PDP da zata hau mulki ba zata biya mafi karancin kudin albashin N30,000 ba.
Shugaban kasar Najeriya Muhammadu Buhari ya ba rukunin kamfanonin albarkatun mai na Najeriya watau Nigerian National Petroleum Corporation (NNPC) umurnin kwace lasisin rijiyar mai mai lamba Oil Mining Lease 11 (OML 11) daga hannun
A yau, Alhamis, ne Tijjani Gandu, mawakin da ya rera wakar ‘Abba gida-gida’ ga Abba Kabir Yusuf, dan takarar kujerar gwamnan jihar Kano a karkashin inuwar jam’iyyar PDP, ya jagoranci ragowar wasu mawaka da ‘yan fim wajen gudanar d
Salihu Tanko Yakasai, mai taimaka wa gwamnana jihar Kano a bangaren kafafen sadarwa na zamani, ya karyata wani faifan bidiyo da ke yawo a dandalin sada zumunta a kan cewar wasu matasa da ke goyon bayan Kwankwasiyya sun kutsa cikin
Mudathir Ishaq
Samu kari