Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Wani dan kasuwa a garin Ibadan mai suna Oluwatosin Baare, a ranar Laraba ya bayyanawa kotu dake zaune Mapo, Ibadan cewa yana bukatar kotu ta raba aurensa da matarsa, Enitam, saboda tana yawan dukansa.
Jam'iyyar PDP ta lashe zaben kujerar mazabar karamar hukumar Tafawa Balewa a majalisar dokokin jihar Bauchi. PDP ta lashe zaben da kuri'u 29,933 yayin da jam'iyyar APC ta samu kuri'u 25,210. Jam'iyyar PDP ta lashe zaben ne bay
Ana cikin wannan hali na tangal tangal a banaren ilimi ne sai kwatsam Legit.ng ta ci karo da wata makarantar Firamari dake jahar Abia, wanda halin da makarantar take ciki yasa yan Najeriya da dama sun bayyana bacin ransu tare da t
Rahotanni da ke zuwa mana sun nuna cewa wani jami’in dan sandan Najeriya da ba a bayyana bay a harbi wani jami’in tsaro na Civil Defence har lahira a Abuja a ranar Talata, 19 ga watan Maris. An tabbatar da mutuwar jami’in Civil de
Babban manajan rukunin kamfanonin albarkatun man fetur na Najeriya watau Nigerian National Petroleum Corporation (NNPC), Dakta Maikanti Baru, ya bayar da labarin cewa gwamnati zata fadada bututun iskar gas daga Ajaokuta zuwa Kano
Wani shahararren malami kuma Shugaban majalisar malamai ta jihar Kano, Sheikh Ibrahim Khalil, ya ja kunnen al’umman jihar kan cewa ya zama dole su guji zaben duk wani dan takarar kujerar gwamna a Kano mai halayya irin na jaki, kar
Legit.ng ta ruwaito Alaramman ya bayyana haka ne yayin da yake magana da wani amininsa mai suna Malam Nasiru daga sansanin da masu garkuwan suke rike dashi, inda ya bayyana masa cewa su dage, su yi kamar suna yi don su cetoshi dag
Mai martaba Sarkin masarautar Patigi, na jahar Kwara, Alhaji Ibrahim Chatta Umar ya rigamu gidan gaskiya a ranar Talata, 19 ga watan Maris bayan yayi fama da gajeriyar jinya, kamar yadda majiyar Legit.ng ta ruwaito
Wani sakamakon bincike na musamman a kan tattalin arziki da ake fitar wa kowacce shekara ya bayyana cewar akwai saukin rayuwa a birnin Legas na Najeriya fiye da ragowar manyan birane da ke duniya. Faris, babban birnin kasa Faransa
Mudathir Ishaq
Samu kari