Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Tsohon gwamnan jihar Kano kuma Shugaban jam’ iyyar Peoples Democratic Party (PDP) a jihar, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso yace ya riga ya kafa majalisar dan takarar gwamna a PDP, Abba Kabir Yusuf.
Wasu nakiyoyi da ake kyautata zaton 'yan ta'addan Boko Haram ne suka dasa su sun yi sanadiyyar ajalin matafiya akalla mutane 8 a garin Gwoza dake zaman karamar hukuma a jihar Borno ta Arewa maso gabashin Najeriya.
Legit.ng Sai dai da ta shiga hannu ta fasa kwai, inda tace su yan mata hudu mayakan Boko Haram suka daura ma jigidan bama bamai, sa’annan suka daukosu daga karamar hukumar Banki da nufin su kai harin kunar bakin wake.
Sabanin maimaita zabe, INEC ta bayyana cewar za ta cigaba da tattara sakamakon zabe a karamar hukumar Tafawa Balewa daga yau, Litinin, biyo bayan gano kwafin sakamakon zaben da wasu 'yan dabar siyasa suka yaga. Da ya ke magana da
Dakta Baffa Bichi, tsohon babban sakataren hukumar asusun manyan makarantun na kasa (TETFUND), ya kai ziyarar ban girma ga Abba Kabir Yusuf, dan tgakarar gwamnan jihar Kano a karkashin inuwar jam’iyyar PDP, domin nuna baya gare
An kammala zabukan shekara ta 2019 da aka dade ana daku a akalla mafi yawancin jahohin Najeriya ciki kuwa hadda jihar shugaban kasa ta Katsina dake a shiyyar Arewa maso Yammacin Najeriya. A jihar ta Katsina dai jam'iyya mai mulki
Majiyar Legit.ng ta ruwaito Kwamishina Singham ya kai ma Malaman wannan ziyara ne a ranar Asabar, 16 ga watan Maris na shekarar 2019, inda ya samu shuwagabannin darikan a babban ofishin kungiyar samarin Tijjaniyya dake Kano.
UNICEF ta ce akalla jarirai 6,000 ne a jihar Kaduna za su iya kamuwa da cutar kanjamau a shekarar 2019 idan har ba a dakile yaduwar cutar daga uwa zuwa jariri ba. Kaduna na daya daga cikin jihohi hudu a kasar wacce UNICEF ke tall
Goodluck Jonathan ya jagoranci wasu shuwagabannin PDP, zuwa ga Otunba Gbenga Daniel, domin tausasa zuciyarsa da nufin canja ra'ayinsa na barin jam'iyyar. A ranar Asabar ne Daniel ya sanar da ficewarsa daga PDP da kuma yin ritaya
Mudathir Ishaq
Samu kari