Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
A ranar Asabar, 31 ga watan Okotoba, ne Legit.nga Hausa ta wallafa rahoton cewa an soke al-amurran yaƙin neman zaɓen Sanata Joe Biden ɗan takarar shugaban ƙasar
A cikin wani jawabi da kakakin rundunar 'yan sanda, DCP Frank Mba, ya fitar ranar Talata, ya ce an yi sabbin nade-naden ne biyo bayan ritayar tsofin shugabannin
Kotun al'adu da ke yankin Mapo a Ibadan ta datse igiyar auren da ya shafe shekaru goma tsakanin wani ɗan achaɓa, Akinola Olaogun, da matarsa, Shakirat, sakamako
A ranar Litinin gwamnonin arewa sukayi kushe akan zanga-zangar EndSARS, da kuma sauran al'amura da zasu tayar da tarzoma, inda sukace duk wanda ke neman canji.
Jarumar Kannywood, Rahma Sadau, ta fito fili ta yi magana a kan caccakar da aka yi ta yi wa hotunan da ta wallafa a kafar sada zumuntar zamani ta Instagram.
Wani bidiyo mai narkar da zuciya yayita yawo a kafafen sada zumuntar zamani inda akaga wata mata bahaushiya wacce tayi shekaru 25 a jihar Enugu tana hira da.
Funke Adejomo, marubuciyar Najeriya kuma fasto a cocin Agape Ministries, ta bayyana cfewa duk macen da arziƙin mijinta ya karye bayan ya aureta, bata da maraba
Sojoji nata zane mata masu shigar banza da kuma maza masu tara gashin kai a wuraren Beere dake Ibadan, babban birnin jihar Oyo. Daily Nigerian ta wallafa hakan.
Buhari ya ƙara da cewa matasa sune ƙashin bayan al-umma wanda zasu kai ƙasa ga ci.Idan matasa suka zamo tsintsiya babu irin ƙalubalen ƙasa zata fuskanta basu tu
Mudathir Ishaq
Samu kari