Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
A jiya ne jam'iyyar APC ta tsayar da Ahmad Lawan, a matsayin Shugaban Majalisar Dattawa. Hakan ya biyo bayan wani taro da jam'iyyar ta APC ta hada a fadar shugaban kasa, inda shugaban kasa Muhammadu Buhari, shugaban jam'iyyar...
A dai-dai lokacin da samari suke ta faman korafi akan tsadar aure a Najeriya, sai ga wani malami yana bada fatawar cewa kudin sadaki shine ya zama wajibi ga miji muddin har ka'idar da addinin Musulunci ya gindaya za abi, sannan...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya nada Farfesa Aliyu Jauro a matsayin sabon shugaban hukumar kula da kare hakkin muhalli ta NESREA, National Environmental Standards and Regulations Enforcement Agency.
Bayan tattara sakamako da hukumar zabe mai zaman kan ta (INEC) ta yi a yammacin ranar Litinin, an sanar da Bala Mohammed a matsayin wanda ya samu nasarar lashe kujerar gwamnan jihar Bauchi. Dakta Musa Dahiru, sabon baturen INEC
Dandalin masana'antar Kannywood ta fina-finan Hausa, ya taya gwamnan jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje, murnar samun nasara ta lashe zaben gwamnan jihar Kano karo na biyu da aka gudanar a ranar Asabar, 23 ga watan Maris.
Kotun roko da ke zaune a Sokoto, karkashin jagorancin Justis Tom Yakubu, ya jingine hukuncin wata babbar kotun Zamfara akan zaben fidda gwani na jam’iyyar All Progressives Congress (APC).
Hukumar zabe ta kasa mai zaman kanta watau INEC, ta kaddamar tare da shellanta nasarar Abdullahi Umar Ganduje na jam'iyyar APC, gwamnan jihar Kano da ya sake lashe zaben jihar karo na biyu da aka gudanar a ranar Asabar.
Dan takaran gwamna jihar Sokoto karkashin jam'iyyar All Progressives Congress APC, Ahmed Aliyu, da Sanata Aliyu Wamakko, sun kira gwamna Aminu Tambuwal na jam'iyyar Peoples Democratic Party PDP domin tayasa murnar nasarar zabe.
Gwamnan jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje, ya siffanta zaben jihar Kano a matsayin demokradiyya zalla. Ya godewa dukkan magoya bayansa kan fitowa kwansu da kwarkwatansu domin zabensa. Hakazalika yayi kira ga wadanda basu ji dadin
Mudathir Ishaq
Samu kari