Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Legit.ng Hausa ta shirya tsaf, domin kawo maku muhimman bayanai, labarai game da rahotanni kan yadda hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa INEC ke sanar da sakamakon zaben jihar Bauchi. A safiyar Lahadi ne INEC ta fara sanar da sak
Bayan zaben gwamnoni da aka gudanar a ranar 9 ga watan Maris a jihohin Najeriya, Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta, INEC ta bayyana cewa zabe bai kammalu a wasu jihohi shida ba, jihohin sun hada da Adamawa, Bauchi, Benue, Kano, Plateau
Alamu sun nuna cewar jam'iyyar PDP zata ja daga muddin hukumar zabe ta bayyana Ganduje a matsayin wanda ya lashe zaben gwamnan jihar Kano, inda ta bukaci hukumar data gaggauta bayyana Abba K. Yusuf a matsayin wanda ya lashe zaben.
Gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasir El-Rufa’i, ya yiwa dan takarar shugaban kasa a inuwar jam’iyyar PDP shagube ta hanyar bayyana cewar shine ya lashe zaben shugaban kasa a jihar Kaduna. “Da farko na dauka wasa ne amma da duba sosai
Kamar yadda muka saba, Legit.mg tana kawo muku rahotanni kai tsaye kan yadda abubuwa ke gudana a zagayen zabe na biyu da akeyi yau Asabar, 23 ga watan Maris, a jihar Benue. A ranar 9 ga watan an gudanar da zabe amma ba'a samu kamm
Fitaccen dan siyasar nan, tsohon Gwamnan Legas kuma jigo a jam'iyyar All Progressives Congress (APC), Sanata Bola Ahmed Tinubu ya fadawa Gwamnan Sokoto da ma jam'iyyar sa ta Peoples Democratic Party (PDP) a jihar Sokoto su fidda s
Wani lamari da ya tayar da hankalin al'umma da dama da kuma ya auku a ranar Alhamis din da ta gabata shine na wani jariri da aka tsinta da misalin karfe 11 na dare a unguwar da ke bayan Asibitin Badarawa, jihar Kaduna.
Wata babbar kotun tarayya dake zaman ta a garin Jos, jihar Filato a ranar Juma'a ta soke zarge-zarge 19 a cikin 21 da ke gaban ta na tuhuumar zargin ta'asar da ake yi wa tsohon gwamnan Gombe, Sanata Danjuma Goje da wasu mutane uku
Zababbun sanatocin APC sun yi gargadin cewa idan aka bada shugabancin majalisar dattijai ga wasu tsirarun mutane zai haddasa babban rikici a jam'iyyar. Sanatocin APC sun kuma yi zargin cewa jam'iyyar PDP na kulla makarkashiya kan
Mudathir Ishaq
Samu kari