Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Rahotanni sun kawo cewa an shiga halin dar-dar a majalisar dokoki jihar Jigawa kan wani makirci da ake kullawa don tsige kakakin majalisar dokokin jihar, Idris Garba, wanda aka fi sani da Kareka.
Majiyar Legit.ng ta ruwaito wannan lamari ya auku ne a ranar Lahadi, 31 ga watan Maris, yayin da Magidancin mai suna Jamal Yari tare da matarsa Amina, kanwarsa Zahra’u, da yayansa guda biyu Affan da Adnan suke dawowa daga jahar Go
Rundunar kungiyar hadin gwiwar Dakarun sa kai ta Multinational Joint Task Force, MNJTF, ta samu nasarar kashe wani Kwamandan kungiyar masu tayar da kayar baya na Boko Haram tare da mabiyan sa 15 a gabar tafkin Chadi.
Wani masanin tattalin arziki na jami'ar John Hopkins da ke Baltimore a kasar Amurka, Steve Hanke, ya sanya Najeriya a mataki na shida cikin jerin kasashen duniya mafi girman tabarbarewa ta fuskar munin tattalin arziki.
Hukumar jami'an tsaron 'yan sanda ta jihar Legas, ta cafke wani babban Limamin Coci, Rabaran Ezuma Chizemdere, da aikata babban laifi na Luwadi da Samari da a halin yanzu daya daga cikin su ya kamu da cutar Kanjamau.
Wasu 'yan bindiga sun kashe manoman albasa g10 a kauyen Kursasa da ke gundumar Kware, karamar hukumar Shinkafi, jihar Zamfara. Mai magana da yawun rundunar 'yan sanda na jihar, SP Muhammad Shehu ya tabbatar da kai harin amma ya
Sanata Isa Hamma Misau, shugaban kwamitin majalisar dattijai a kan harkokin sojojin ruwa, mamba a majalisar dattijai da ya yi suna saboda rikicin sa da tsohon shugaban rundunar 'yan sanda na kasa (IGP), Ibrahim Idris, ya bayyana
Hakan na kunshe ne cikin wani jawabi da Achida ya raba ga manema labarai a garin Sokoto ranar Asabar, a matsayin martani ga zargin da jam'iyyar PDP tayi a kan cewar yunkurin APC na yin amfani da karfin gwamnatin tarayya domin murd
Wasu masana a fannin kimiyya, Farfesa Sergio Canavero, da Xiaoping Ren, sun sanar da cewa sun gano hanyar da za'a iya yiwa mutum dashen kai. A lokacin su ke bayani akan binciken na su, masanan sun tabbatar da cewa sun gama...
Mudathir Ishaq
Samu kari