Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Kakakin majalisar wakilan tarayya Mr Yakubu Dogara, ya bayyana kaduwarsa bisa rasuwar dan majalisa mai wakiltar mazabar Yauri/Shangi/Ngaski a majalisar wakilan tarayya da ke a jihar Lebbi, Hon. Mohammed Dantani. A cikin wata sanar
Hukumar 'yan sanda a jihar Kebbi su na binciken kisan wata mata da diyarta mai shekaru uku a duniya, a kauyen Dole Kaina da ke karamar hukumar Dandi, a jihar ta Kebbi. Jami'in hulda da jama'a na hukumar 'yan sandan, DSP Nafiu...
Idan da ace Abba Gida Gida ne ya lashe zabe, jiha mai girma kamar Kano za ta iya shiga cikin rudani da rashin makoma a hannun shugaban da baida kwarewar shugabanci, wanda sai ya dauk dogon lokaci yana karantar lamuran jihar. A cik
Dan takarar Shugaban kasa a jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP), Atiku Abubakar, ya yi martani akan nasarar jam’iyyar a zaben gwamna da aka yi a jihar Adamawa, wacce ta kasance mahaifarsa.
Zababben gwamnan jihar Adamawa, Alhaji Ahmadu Fintiri, ya yi alkawarin biyan sabon mafi karancin albashi na N30,000 idan Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya amince da shi. Fintiri ya yi nasarar lashe zaben gwamna a karkashin PDP.
Sakamakon zaben 2019 zuwa ga kujeru 30 na majalisar dokokin jihar Sokoto ya bayyana cewa a majalisar dokokin jihar ta 9, jam'iyyar APC ta samu kujeru 16 yayin da jam'iyyar PDP ta samu kujeru 14. Ga mambobin majalisar ta 8 a jihar
Shugaban jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP) na jihar Kano, Rabiu Bichi, ya ce da alamun bangan siyasa karkashin gwamnatin All Progressives Congress (APC), abin alfahari ne.
A yayin da hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa (INEC) ta kammala zaben kece raini a jihar Adamawa, jam'iyyar PDP ta lashe zabe a dukkan kananan hukumomin jihar. A sakamakon kecen rainin da INEC ta sanar a cibiyoyin tattara sakama
Matasan uku da akama su ne: Nasiri Mohammed mai shekaru 20, Sale Bello mai shekaru 19, da Hassan Audu mai shekaru 20. Kwamishinan 'yan sandan Abuja, Bala Chiroma, ne ya gabatar da matasan ga manema labarai a Abuja a ranar Laraba.
Mudathir Ishaq
Samu kari