Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Rahotanni sun bayyana cewa kasar Burundi ta haramtawa kamfanin labarai na BBC da muryar Amurka daukar rahotanni a kasar, hukuncin da kafofin watsa labarai na duniya ke kallo a matsayin cin fuska ga 'yancin jarida. Hukumar kula da
Wasu da ake kyautata zaton 'yan bindiga ne sun sace wasu masu kasuwancin itace guda 12 a kauyen Daga-fada da ke karamar hukumar Birnin Gwari, jihar Kaduna. An samu rahoton cewa mutanen sun shiga dajin ne domin yankan itace, san
Rundunan sojin ruwa ta bayyana cewa zata gudanar da jarabawan daukar ma’aikata na shekarar 2019 a ranar 13 ga watan Afrilu a cibiyoyi 30 dake fadin kasar nan. Kakakin rundunan sojin ruwa, Commodore Suleman Dahun ne ya bayyana haka
Dubunnan mutane da manyan kungiyoyi, sun yi ta maganganu daban-daban akan sakamakon zaben gwamnan jihar Kano, inda wasu suke kalubalantar shugaba Buhari da cewar ya yi shiru akan zarge-zargen da ake yi na amfani da 'yan daba dan..
Na tashi a wani gida wanda ake rikici kuma mahaifina ya na cin zarafina. Ina shekara takwas ya fara yi mini fyade, a nan ne ya fara shirya yin amfani da ni daga baya. Ina shekara 11 ya sayar da ni domin a ringa yin jima'i da ni...
Makarantar horas da sojoji ta Kaduna (NDA) ta sanar da cewa ta dakatar da zana jarabawar shiga makarantar, ga daliban zango na 71. NDA ta ce za a sanar da sabuwar ranar da za a sake gudanar da jarabawar
Shugaba Muhammadu Buhari ya dira Dakar, babar birnin kasar Senegal da daren Litinin, 2 ga watan Afrilu, 2019 inda aka gayyacesa a matsayin babban bako na musamman a bikin rantsar da shugaban kasar Senegal, Macky Sall.
An kama wasu 'yan Najeriya biyar da ake zargi da aikata laifin fashi da makami a kasuwar canjin kudi da ke Sharjah a hadaddiyar daular larabawa (UAE) da aka fi kira da Dubai. Rahotanni sun bayyana cewar wadanda ake zargin sun yi
Hukumar zabe ta kasa mai zaman kanta watau INEC, ta bayyana damuwa dangane da yadda adadi na yawan jam'iyyun siyasa a kasar nan ke ci gaba da hauhawa da a halin yanzu ya ke damalmala mata lissafi yayin zabe.
Mudathir Ishaq
Samu kari