Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Rundunar soji ta ce za a mayar da dajin Sambisa ya zamo wajen yawon bude ido da kuma wata cibiya ta sanin tarihi. Buratai ya ce cibiyar alkinta kayan yakin za ta jawo manyan masana da masu yawon bude ido zuwa dajin, da kuma kar
Ba don haka akan so ba mun samu rahoton cewa, da tsakar ranar Talata masu garkuwa da Mutane sun sake cin Kasuwa a kan hanyar birnin Abuja zuwa Kaduna yayin da suka tasa keyar Matafiya takwas rike da bindigu.
Shahrarren mawaki kuma jarumin fina-finan Kannywood, Adam A. Zango ya jinjinawa kansa a matsayin bahaushen da ya fi yin fice cikin hausawan duniya.
Wani shaidan gani da ido ya tabbatar da cewar lamarin ya faru ne a lokacin da jirgin wanda ya taso daga jahar Kano kuma ya nufin garin Nguru na jahar Yobe don dauko shanu da ake safararsu daga Arewa zuwa kudancin kasar nan.
Wasu mutane sun rasa ransu a garin Kabba da ke jihar Kogi bayan bangon wata rijiya ya rufto a kansu. Kakakin rundunar 'yan sanda a jihar Kogi, DSP William Aya, ne ya sanar da kamfanin dillancin labarai na kasa (NAN) hakan, ya ce
Amma wani shaidar gani da ido mai suna Jerry Luka ya shaida wa NAN cewar rikicin ya barke ne a ranar Litinin bayan wani sabani da ya shiga tsakanin kabilun a kauyen Kente. "Sabani silar barkewar da ya jawo mutuwar wasu mutane biy
Ma'aikatar cikin gida a kasar Saudiyya ta bayyana cewar ta kashe wasu mutane uku; dan kasar Pakistan, dan kasar Yemen da wata mata 'yar Najeriya bayan samun su da laifin safarar kwaya zuwa cikin kasar. Kisan ya kawo adadin mutanen
Shugaba Muhammadu Buhari ya halarci taron bikin rantsar da shugaban kasar Senegal, Macky Sall, a Dakar, babbar birnin kasar ranar Talata, 2 ga watan Afrilu, 2019.
Tsohon gwamnan jihar Sokoto, Alhaji Attahiru Bafarawa ya yi wa gwamnatin Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari hannunka mai sanda kan abubuwan da ke faruwa a kasar.
Mudathir Ishaq
Samu kari