Shugaba Buhari ya halarci taron rantsar da shugaban kasar Senegal (Hotuna)

Shugaba Buhari ya halarci taron rantsar da shugaban kasar Senegal (Hotuna)

Shugaba Muhammadu Buhari ya halarci taron bikin rantsar da shugaban kasar Senegal, Macky Sall, a Dakar, babbar birnin kasar ranar Talata, 2 ga watan Afrilu, 2019.

Daga cikin wadanda suka halarci taron sune tsohon shugaban kasa, Olusegun Obasanjo; shugaban bankin cigaban Afrika, Akinwumi Adesina; shugaba Sahara Power Group Mr Kola Adesina, da shugaban bankin UBA, Tony Elumelu.

Shugaba Buhari ya halarci taron rantsar da shugaban kasar Senegal (Hotuna)
Shugaba Buhari
Asali: Facebook

KU KARANTA: Buhari ya isa kasar Senegal

Mun kawo muku rahoton cewa Shugaba Muhammadu Buhari ya dira Dakar, babar birnin kasar Senegal da daren Litinin, 1 ga watan Afrilu, 2019 inda aka gayyacesa a matsayin babban bako na musamman a bikin rantsar da shugaban kasar Senegal, Macky Sall.

Shugaba Buhari ya halarci taron rantsar da shugaban kasar Senegal (Hotuna)
Shugaba Buhari ya halarci taron rantsar da shugaban kasar Senegal (Hotuna)
Asali: Facebook

Shugaban kasa zai tafi tare sa gwamnan jihar Bauchi, Mohammed Abubakar; gwamnan jihar Kaduna, Nasir El-Rufa'i; da gwamnan jihar Nasarawa, Umaru Tanko AlMakura.

Sauran sune ministan harkokin wajen Najeriya, Geoffrey Onyeama; mai shawarar tsaron kasa, Babagana Munguno; shugaban hukumar NIA, Amb ahmed Rufa'i da sauransu.

Shugaba Buhari ya halarci taron rantsar da shugaban kasar Senegal (Hotuna)
Shugaba Buhari ya halarci taron rantsar da shugaban kasar Senegal (Hotuna)
Asali: Facebook

Muhimmiyar sanarwa: Shafin NAIJ.com Hausa ya koma LEGIT.ng Hausa. Mun gode da kasancewarku tare da mu.

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu:

https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Asali: Legit.ng

Online view pixel