Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Kwamitin majalisar wakilai da ke binciken hukumar kudin fansho na kasa, a jiya Laraba, ta sanya tawagar hukumar a kwana kan zargin batan kudi naira biliyan 38 wanda babban bankin kasa (CBN) ta sakar mata.
Majiyar Legit.ng ta ruwaito kaakakin hukumar kwana kwana ta jahar Kano, Malam Saidu Mohammed ne ya bayyana haka a ranar Laraba, 10 ga watan Afrilu yayin da yake ganawa da manema labaru a garin Kano.
Zance daga sashen yanar gizo-gizo na kasar Italiya na nuna mana cewa, a yau din nan ne Scalici ya nemi Benedicta a kan titin Modena Nord da tazo ta kwana a wajensa har zuwa karshen mako.
Rahotanni sun bayyana cewa wani babban jami'in Kwastam ya gamu da ajalinsa bayan da gungun kudan Zuma suka kai masa hari a yayin da ya ke bakin aiki. Jami'in, Abba Abubakar, ya mutu ya bar matarsa da 'yaya da dama.
Legit.ng ta ruwaito an gudanar da wannan bikin murnar cikar Abubakar Malami shekaru 52 ne a gidansa dake babban birnin tarayya Abuja, wanda ya samu halartar gwamnan jahar Kebbi, Atiku Bagudu, da kuma wasu yan uwa da abokan arzikin
Legit.ng ta ruwaito kungiyar ta bayyana haka ne a shafinta kafar sadarwar zamani ta Facebook, inda ta daura hotunan shugaban kungiyar Izala, Sheikh Bala Lau, tare da sakataren kungiyar Sheikh Kabiru Gombe yayin da suka isa kasar A
Daga cikin irin na'urorin da ake amfani da su a asibitocinmu, akwai na'urar da ake amfani da ita wajen gano abinda mace mai juna biyu ke dauke da shi; mace ko namiji. Sai dai, tun kafin zuwan irin wadannan na'urori, akwai ilimin
Fitacciyar jarumar wasan fina-finan Hausa, Nafisa Abullahi, ta fitar da wasu zafafan hotuna masu kayatar wa cikin sabon launin da ta ce ita kanta yana kayatar da ita. A hotunan da ta fitar a shafinta na sada zumunta, Nafisa ta rub
Hukumar yan sandan brnin tarayya ta yi ikirarin damke wasu mutane da ake zargi da fashi da makami 60. Mataimakin kwamishanan yan sanda dake shugabantan sashen binciken yan baranda, Salisu Gyadi-Gyadi ya bayyana hakan ne yayinda ya
Mudathir Ishaq
Samu kari