Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Shugaban Majalisar Dattawa, Bukola Saraki, ya bayyana cewa samar da ingantaccen ilmi na daya daga cikin muhimman matakan samar da zaman lafiya da kwanciyar hankali da kyakkyawan tsaro a cikin al’umma.
Wata kotun majistire ta yankewa wasu mutane tara watanni shida a gidan kaso, bayan kamasu da laifin yin ba-haya a bainar jama'a. Daga cikin laifukan da ake zargin mutanen sun hada da rashin makewayi a gidajensu, rashin mazubin
Majiyar Legit.ng ta ruwaito Yansanda sun gurfanar da Ebola a gaban kotun majistri dake Chediya, cikin GRA Zaria a ranar Laraba, 10 ga watan Afrilu, inda suka bayyana tuhumar da suke masa da sumar da matar mai suna Farida na tsawon
Baragurbin masu hako ma'adanan kasa da su ka ketaro daga kasashen Burkina Faso, Chadi, Nijar da kuma Ghana dauke da miyagun makamakai ke da alhakin kashe-kashen da sauran miyagun ababe da ke aukuwa a jihar Zamfara.
A jiya Talata ne Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya bayyana cewa, mutum biyu ne kawai ya samu masu amana a lokacin da ake gwada jami'an gwamnati wanda za'a bawa ofis a lokacin da ya yi mulkin Soja a Najeriya...
Wata matar aure mai suna Bilkisu Abubakar, ta yanke jiki ta mutu yayi da take fada da kishiyarta, Hajara Abubakar a jihar Kano. Lamarin ya auku ne a makon da ya gabata da misalin karfe 10 na dare.
.Dattawan Arewa ta tsakiya sun bayyana matsayarsu na goyon bayan Idris Wase, a matsayin kakakin majalisar a zuwan majalisar ta tara. Kungiyar ta ce tana da tabbacin cewa Umaru Bago, wani mai neman kujerar daga shiyyar zai hakura
Majiyar Legit.ng tace: Amma sai dai Boluwatife Balogun, dan Wizkid na farko, ya nuna kudurinsa na son fara sana’ar tsutura da wasu kayayyakin ado inda wannan yaro ya bayyana aniyarsa ta fara wannan sana’a inda yake kallon wasu jig
Wani abin mamaki da ya faru a jiya Talata 9 ga watan Afrilu, a wani injin cire kudi (ATM), na wani banki a kusa da gidan rediyon Najeriya, da ke Dugbe, cikin jihar Ibadan, inda aka kama wani matashin yaro yana cire kudi a injin...
Mudathir Ishaq
Samu kari