Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
A jiya Laraba ne 17 ga watan Afrilu, wata yarinya 'yar shekara 17 ta bayyanawa wata kotu yadda shugaban makarantarsu ta sakandare, Samson Adeyemo, ya dinga kwanciya da ita har sai da ya yi mata ciki...
Bukin ya kayatar kwarai saboda shine irinshi na farko da aka taba yi a tarihin masaruatar. A nada sarautar Sadauki, kalmar dake nufin mai yiwa mutane hidima. Wanda aka nadan ya kasance mamba ne na kungiyar koli kan harkokin addini
A cikin kasa da awanni 24, bayan hukumar kwastan ta kasa ta bude shafinta na yanar gizo don daukar ma'aikata, an samu sama da mutane 100,000 wadanda suka cika fom din daukar aikin. Daya daga cikin jami'an hukumar wadanda suke...
Majiyar Legit.ng ta ruwaito anyi wannan dauki ba dadi ne a daidai wani wuri da ake kira da suna Cross Kaura dake jahar Borno a lokacin dda mayakan Boko Haram suka kaddamar da hari akan Sojojin, amma reshe ya juye da mujiya.
Majalisar sarakunan jihar Zamfara sun mayar da martani kan kalubalen da hukumar Sojin saman Najeriya tayi musu na cewa su bayyana sunayen wadanda sarakunan ke ikirarin cewa harin jiragen soji kan yan bindiga ya kashe.
Kungiyar matasan Najeriya masu kare damokradiyya (CNYDD) sunce lallai mataimakin Shugaban masu rinjaye a malisar wakilai, Hon. Ahmed Idris Wase suke so a matsayin kakakin majalisar wakilai na tara.
Majiyar Legit.ng ta ruwaito kwamishinan Yansandan jahar, Omolulu Bishi ya bayyana haka a ranar Laraba, 17 ga watan Afrilu yayin da yake ganawa da manema labaru a babban ofishin Yansandan jahar inda ya taso keyar barayin.
Sai dai hukumar ta gindaya wasu sharudda na musamman guda goma da take bukatar duk masu sha’awar shiga aikinta su sani, kuma su cikasu, domin ta haka ne kawai hukumar zata duba yiwuwar daukansu aikin;
Dan wasan ya cimma matsaya a kan barin Liverpool bayan muhimmiyyar gana wa da kociyan kungiyar, Jurgen Klopp. Rahotanni sun bayyana cewar Mohammed Salah ne da kan sa ya nemi mahukuntan kungiyar Liverpool da su bashi damar barin An
Mudathir Ishaq
Samu kari