Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
A wani sako da ta fitar a shafinta na dandalin sada zumunta (Twitter), Mama Taraba ta ce ta an kammala shiri tsaf domin shiga da ita dakin tiyata a asibiti, a saboda haka ta ke neman addu'a. Mama Taraba ta hada da hotonta a kan ga
Majiyar Legit.ng ya ruwaito wannan lamari ya faru ne a ranar Talata 16 ga watan Afrilu, inda yan bindigan suka far ma kauyukan Garuwan Surbudu, Tsulluwa da kuma Sabon gari dake cikin karamar hukumar Isa.
Legit.ng ta ruwaito Aisha ta yi wannan aikin alheri ne ta hannun gidauniyarta mai suna Future Assured, inda ta raba tallafin kayan abinci da sutura ga yan gudun hijira da adadinsu ya kai mutum dubu biyar (5,000).
Gwamnan jihar Borno kuma Shugaban kungiyar gwamnonin arewa, Kashim Shettima a jiya Talata, 16 ga watan Afrilu ya kai ziyara garin Malumfashi, jihar Katsina domin yin ta’aziya ga iyalan marigayi jigon arewa kuma tsohon Shugaban kot
Majiyar Legit.ng ta ruwaito Sarki Jokolo wanda shi kansa tsohon Soja ne ya taba yin aiki da shugaba Buhari a zamanin mulkin Soja, inda ya kasance babban dogarinsa a lokacin da yake shugabancin kasar Najeriya a matsayin Soja.
Hukumar yan sanda jihar Kano sun kama wata amarya yar shekara 15 mai suna Hassana Lawan, yar kauyen Bechi, a karamar hukumar Kumbotso da laifin saka ma mijinta mai suna Sale Abubakar mai kimanin shekara 33 guba a abincinsa.
Legit.ng ta ruwaito Sojojin sun kaddamar da wannan sameme ne da misalin karfe 1 na daren Talata, inda suka kama barayi guda biyar, yayin da wasu barayi hudu suka tsere, sa’annan suka ceto mutane biyar da sukayi garkuwa dasu.
Zawarcin kujerar shugaban majalisar dattawan Najeriya ya dau sabon salo yayinda wasu tsofin shugabannin majalisar dattawa biyu da tsohon kakakin majalisar wakilai daya suke bayyana goyon bayansu wa Sanat Ahmad Lawan.
Ministan aikin noma da raya karkara, Audu Ogbeh ya bayyana farin cikinsa kan yadda Najeriya ke noma kashi 90 cikin 100 na shinkafar da ake ci kulli yaumin a kasar, ya fadi hakan nan ranar Talata, 16 ga watan Afrilu, 2019.
Mudathir Ishaq
Samu kari