Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
A wani yunƙurin ƙarawa jami'an ƴansanda himma da karsashi a ƙasa baki ɗaya domin farfaɗowa da sauri daga illolin zanga-zangar #EndSARS, Babban Sufetaɓ ƴansanda
Rashin 'yan sanda da sauran jami'an tsaro yasa mutane sun shiga tsaka mai wuya a titunan Najeriya, inda 'yan ta'adda suka samu dama suna cin karen babu babbaka.
Wata dirarriyar budurwa, 'yar Najeriya tace tana cin dariya idan taji mutane na cewa mata masu kiba sunfi dadin dumama gado amma ba aure ba,budurwar ta wallafa.
Mai magana da yawun ƙungiyar CNG, Abdul'azeez Suleiman, ne ya faɗi hakan yayin taro da manema labarai, inda ya bayyana cewa an bauɗe hanya gava ɗaya daga inda
A cewar dan sandan, mahaifiyar yarinyar mai suna Shamsiyya Mohammed ta shaidawa rundunar 'yan sanda cewa wanda ya sace diyarta ya kirata a waya tare da neman mi
Lauya mai gabatar da ƙara Abdullahi Tanko, ya gayawa kotu cewa yansanda sun sami bayanan yadda wanda ake zargin ya kulle matarsa wadda suke da ƴa'ƴa huɗu tare
Kungiyar jihohin tsakiyar Najeriya (MBF) sunce bazasu amince da dan arewa a matsayin shugaban kasar Najeriya ba a 2023. Pogu Bitrus, shugaban MBF ya sanar da.
Nasiru Usman, wani manomi mai shekaru 29 da haihuwa yace ya samu ribar naira miliyan 1 a cikin shekara daya a matsayin ribar noma, Legit.ng ta tattauna da shi.
Gwamnatin jihar Katsina ta sanar da rufe sansanin 'yan gudun hijira a ranar Laraba a jihar, kuma ta umarci mutane 27,000 su koma kauyukansu,The Nation ta sanar.
Mudathir Ishaq
Samu kari