Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
jiya ne Ministan labarai da al'adu, Lai Mohammed yayi bayani akan kashe naira miliyan 19 wurin tafiye-tafiye lokacin kullen COVID-19.Yasha 'yar kure a lokacin.
Martanin minista Magashi yazo ne lokacin da ake raɗe-raɗin ko ƙasar tayi fatali da kimar Najeriya ta hanyar shigowa ba bisa ƙa'ida ba don gudanar da atisayen ce
Gwamnan jihar Ribas, Nyesom Wike, a ranar talata, ya ce jami'an tsaro sun sami nasarar kama biyu daga cikin ƙasurguman yan ta'adda na haramataciyyar ƙungiyar fa
Wata matar aure a jihar Kano ta garzaya gaban kotun Musulunci tare da neman a datse igiyar aurensu saboda mijinta ya rungumi siddabaru tare da tilasta mata a ka
A ranar Litinin ne shugaban kwamitin shirye-shiryen nadin sarautar Zazzau suka sanar da ranar Litinin, 19 ga watan NuwambN 2020 ya zama ranar da za'ayi nadin.
Shugaban karamar hukumar Nsukka, Hon. Ngwueze yace gwamnatin jihar Enugu yayi alhini a kan yadda bata-gari suka rushe masallatai 2 da ke karamar hukumarsa.
Gwamnoni 36 na Najeriya zasuyi taro ranar 4 ga watan Nuwamba 2020 akan yadda zasu shawo kan matsalolin dake addabar Najeriya, Daily Trust ta wallafa hakan.
Rundunar Operation Lafiya Dole tace mutane 78 duk da sojoji 3 suka rasa rayukansu a Borno.A wata takarda da kakakin rundunar soji, birgediya janar Bernerd yace.
Babban fastonnan dake jihar Enugu, Mbaka, yace zanga-zangar EndSARS ba don zaluncin 'yan sanda akayi ta ba, an yita ne saboda mulkin kama-karya, The Cable.
Mudathir Ishaq
Samu kari