Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Sai dai Legit.ng ta ruwaito har yanzu kotun bata sanya ranar da za’a fara zaman sauraron korafe korafen abokan hamayyar da suka fafata a zaben shugaban kasar Najeriya na ranar 23 ga watan Feburairun shekarar 2019 ba
Majiyar Legit.ng ta ruwaito wasu shaidun gani da ido sun bayyana yadda lamarin ya auku, tun daga tsayar yan bindigan a kofar gidan Magaji, fitowarsu daga mota, zuwa daukeshi, har zuwa yadda suka yi awon gaba dashi.
Firai Ministar kasar Birtaniya Theresa May, a ranar Laraba ta fatattakin babban sakataren tsaro na gwamnatin kasa, Gavin Williamson, sakamakon takaddamar bayyanar wani rahoton sirri akan inganta harkokin sadarwar zamani na kasar.
A yayin ci gaba da fafutikar kawo karshen ta'addanci musamman garkuwa da mutane, sufeto Janar na 'yan sanda Muhammad Adamu, ya bayar da umurnin sauya kwamishinan 'yan sandan jihar Kaduna, CP Ahmed Abdulrahman.
Da yawa daga cikin wasu yankunan Arewacin Najeriya na fuskantar matsanancin zafi da kuna ta dumamar rana cikin 'yan makonnin da suka gabata da a halin yanzu ake ci gaba da fargabar barkewar wasu nau'ikan cututtuka.
Farashin Burodi da sauran dangin kayan abinci da ake sarrafawa da fuklawa za su yi tashin doron zabuwa a kwana-kwanan nan cikin kasar nan ta Najeriya a sakamakon doriyar N600 akan farashin kowane buhu guda na fulawa da aka samu.
Wata kotun koli a garin Dutse, babban birnin jihar Jigawa ta yankewa wani mutumi mai shekaru 39 a duniya hukuncin kisa, bayan ta kama shi da hannu dumu-dumu da laifin satar mutane, da kuma laifin kisan kai...
Wani abu da wasu suka misalta shi da baiwa da kuma abun al'ajabi ya faru da wata mata a Najeriya, inda ta haihu a dai dai lokacin da ake daura mata aure ita da masoyinta. Lamarin ya kawo cece-kuce a shafukan sada zumunta na...
Buhari yayi wannan jawabin ne yayinda ake wani taro na musamman domin karrama wasu daga cikin masu yiwa kasa hidima sakamakon kawo wani sauyi a wuraren da suka kasance yayin bautar kasa. Wannan taro ya gudana a fadar shugaban kasa
Mudathir Ishaq
Samu kari