Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Kwararrun likitoci da suka gudanar da bincike kan koshin lafiyar shugaban kungiyar masu akidar Shi'a na Najeriya, Sheikh Ibrahim El- Zakzaky da kuma mai dakin sa Zeenatu, sun nemi a yi gaggawar fidda su kasar waje.
Shugaban cibiyar karbar korafin al'umma, Abayomi Shogunle, ya bayyana cewa sana'ar karuwanci ta sabawa koyarwar manyan addinai biyu na Islama da kuma na Kirista da suka kasance mafi rinjaye a tsakanin al'ummar garin Abuja.
Alkalin babbar kotun tarayya da ke Abuja, Hussein Baba-Yusuf, ya sanya ranar 11 ga watan Mayu a matsayin ranar zama n fara shari’an tsohon mai ba kasa shawara a harkar tsaro, Sambo Dasuki da Bashir Yuguda kan zargin wawure kudi.
Legit.ng ta ruwaito sakamakon haka shugaba Buhari ya aika ma Goje da wasu manyan mutane don su shawo kansa ya hakuran ma Ahmad Lawan, daga ciki akwai hadimin Buhari Abba Kyari, Gwamna Kayode Fayemi, Abdul Aziz Yara, Sanata Aliyu W
A ranar Litinin din da ta gabata wata kotun tafi-da-gidan-ka da ke zaman ta a garin Abuja, ta yankewa wasu Mata 27 hukuncin dauri na wata guda a gidan dan kande a sakamakon aikata laifi na mummunar sana'a ta kasuwanci.
Hukumomin kasar Saudiyya sun saki Zainab Aliyu, matashiyar nan 'yan Najeriya da aka kama bisa zarginta da shiga da kwaya kasar saudiyya. A jawabin da babban sakatare a ma'aikatar harkokin kasashen waje ta Najeriya ya fitar, ya ce
Hankalin yan siyasan Najeriya da jam’iyyunsu na a tashe yayinda hukumar zabe mai zaman kanta (INEC) ta yi yunkurin tabbatar da dokar zabe na 2010 akan kashe kudin kamfen.
Ana ta samun karin jihohi a Najeriya wadanda suke nuna cewa suma sun gama shiryawa tsaf domin fara biyan sabon albashin N30,000, wanda shugaban kasa Muhammadu Buhari ya sanyawa hannu makonnin da suka gabata...
Ministan harkokin cikin gida, Abdulrahman Dambazau, shine ya bayyana hakan, a madadin gwamnatin tarayya a wata sanarwa da babban sakataren ma'aikatar Barista Georgina Ekeoma Ehuriah, ya sanyawa hannu jiya Litinin, 29 ga watan...
Mudathir Ishaq
Samu kari