Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Tsohon gwamnan na wadannan kalamai ne yayin gabatar da wani shiri da zai mayar da hankali wajen tabbatar da zaman lafiya, wanda shine zai dauki nauyin fara shi bayan kammala azumin watan Ramadana a garin Kaduna. Bafarawa ya bayyan
Hukumar raya gandun dajin tayi magana ne bayan hotunan macjiyar ya fantsama a yanar gizo, musamman dandalin sada zumunta. Sai dai macijiyar, wadda aka sanya wa suna Monty Python, ta mutu tun tana jaririya; makonni kadan bayan da a
Rundunar ‘yan sandan jihar Taraba ta samu nasarar damke wasu mutane biyu daidai lokacin da suke kokarin jefar da gawarwaki guda biyu a shiyyar Kwambai dake karamar hukumar Takum.
Ministan kwadago da samar da aiyuka, Sanata Chris Ngige, ne ya bayyana hakan a Abuja yayin da yake gabatar da jawabi a wurin bude wani taro a kan yadda za a shawo matsalar rashin aikin yi a Najeriya. Ya bayyana hauhawar alkaluman
Leimgruber ya shaidawa manema labarai a jihar Legas cewa ayyukan more rayuwa da kuma samr da aikin yi ga matasa zai dauke masu hankali ya kuma hanasu fita zuwa kasar Switzerland wanda yawanci keyi ta haramtacciyar hanya.
Wasu lokutan matsalace ke sa ATM din ya hanaka kudi, a wani lokacin kuma idan abin ya shafi yaudarar yan damfarane hakan ke faruwa. Duk da cewa ana mangance irin wannan matsaloli a ko da yaushe sai dai kuma akwai kosawa da mutum k
Majiyar Legit.ng ta ruwaito Gwamna Abubakar Sani Bello ya bayyana alhinin nasa ne ta bakin kaakakinsa, Malam Jibrin Ndace, inda yake taya iyalan Kure jimamin mutuwar yar uwarsu Fatima wanda ta rasu a ranar Laraba a Abuja
A yau Alhamis dinnan ne 2 ga watan Mayu, 2019, jirgin saman yakin kasar Isra'ila ya kai wani mummunan hari kan dakarun Hamas a arewacin Gaza. Sojojin Isra'ilan sun bayyana cewa sun kai harin ne bayan da wata wuta ta kama a daji...
Wata matar aure ‘yar shekaru 25, mai suna Maryam Abdullahi ta kai mijinta kara a Kotun Shari’a mai daraja ta II, dake Magajin Gari a jihar Kaduna, sanadiyyar marin ta a gaban ‘ya’yansu
Mudathir Ishaq
Samu kari