Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Majiyar Legit.ng ta ruwaito Lawal ya kashe Olaoluwa Fayomi mai shekaru 50 a rayuwa ne saboda zarginsa da yake yi na neman budurwarsa, a dalilin haka rikici ya kaure a tsakaninsu har ta kai ga ta caka masa wuka a kirji.
Majiyar Legit.ng ta ruwaito Sulaiman Kura ya bayyana haka ne a ranar Talata, 7 ga watan Mayu, inda yace karamar hukumar ta kara ma Malaman Firamri 450 girma a cikin watanni goma sha takwas da suka gabata.
Majiyar Legit.ng ta ruwaito gwamnati ta zabo wadannan kwararru ne bayan kimanin mako guda da shugaba Buhari ya umarci babban sufetan Yansandan Najeriya, Mohammed Adamu ya fara aiwatar da tsarin yan doka a duk fadin Najeriya.
Daga karshe Buhari yayi kira ga yan Najeriya dasu kasance masu bin doka da oda wajen tafiyar da rayuwarsu, sa’annan ya shawarcesu dasu yi amfani da damar Azumin watan Ramadana don samar da zaman lafiya a kasar.
Da yammacin jiya Talata ne wasu 'yan bindiga suka kai hari karamar hukumar Mulkin (Gudu) dake cikin jihar Sokoto, inda suka yiwa Sarkin garin yankan rago, bayan sun gama harbin kan mai uwa da wabi a cikin garin...
Mintuna 7 da fara wasa a gidan Liverpool, dan wasan kungiyar na gaba, Origi, ya zira kwallon farko a ragar Barcelona. Kwallon ta makale har zuwa hutun rabin lokaci. Ana dawowa daga hutun rabin lokaci ne dan wasan tsakiya na Liverp
Sufeto Janar na 'yan sandan Muhammad Adamu, a ranar Talata ya shaidawa 'yan majalisar tarayya yadda hukumar sa ta tsaro ke iyaka bakin kokarin ta wajen kawo karshen kalubale na rashin tsaro da ya yiwa kasar nan katutu.
Farfesa Tijjani Mohammed Bande na kan hayar sa dodar ta zama sabon shugaban majalisar wakilan dinkin duniya (UN). Shugabar majalisar mai barin gado, Maria Fermanda Espinosa Garces, ce ta bayyana hakan yayin wata gana wa da da tay
Duk da fama da kalubalai na rashin tsaro, jihar Borno da ke Arewa maso Gabashin Najeriya ta yiwa wasu jihohi hudu da ke fadin kasar nan fintinkau ta fuskar samar da kudaden shiga a sanadiyar kwazon gwamnatin ta.
Mudathir Ishaq
Samu kari