Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Jiya Litinin ne 6 ga watan Mayu, 2019, Sarkin Katsina Mai Girma Abdulmumini Kabir Usman ya bukaci ministan noma Audu Ogbeh da ya sanar da shugaban kasa Muhammadu Buhari cewa manoma da makiyaya na jihar Katsina, sun bar gonakin...
Shugaban hukumar jami’o’i ta kasa wato NUC, Farfesa Abubakar Adamu Rasheed wanda shi ya wakilici shugaba Buhari yayin kaddamar da wannan katafaren dakin kwanan dalibai mai suna Aliko Dangote Hall ya bayyana jindadin gwamnatin tara
Rahoton ya bayyana cewa jahar Borno ta tara kimanin naira biliyan shida da miliyan hamsin da biyu (N6.52bn), wanda hakan ya nuna kokarin da gwamnatin jahar keyi wajen tsantsani, tare da ririta kudaden al’ummar jahar.
Legit.ng ta ruwaito a ranar Litinin, 6 ga watan Mayu, wanda yayi daidai da 1 ga watan Ramadana ne Musulman duniya suka dauki azumi dake alanta shiga watan Azumin Ramadana, watan da Allah mai girma da daukaka Ya saukar da Al-Qur’an
Legit.ng ta ruwaito a ranar Litinin, 6 ga watan Mayu, wanda yayi daidai da 1 ga watan Ramadana ne Musulman duniya suka dauki azumi dake alanta shiga watan Azumin Ramadana, watan da Allah mai girma da daukaka Ya saukar da Al-Qur’an
Mutane da yawa suna samun sabani akan wasu abubuwa da suke ganin kamar suna karya azumi idan sunyi, sai dai kuma a binciken da majiyarmu ta gabatar ta gano cewa akwai abubuwa kimanin 20 wadanda da mutane ke tunanin suna karya...
A binciken da majiyarmu LEGIT.NG ta gabatar ta gano cewa kasashen da suke yankin tsakiyar duniya, wadanda aka fi sani da 'Equator' a turance sun fi samun gajeren lokacin gabatar da azumi, amma kuma kasashen da suke yankin...
Gwamnan jihar Kano Abdullahi Umar Ganduje a ranar Litinin 6 ga watan Mayu, ya bayyana shirin sa na sauke dukkanin 'yan majalisar gwamnatin sa da manufa ta maye gurbin su da mafiya cancantar rike madafan iko a jihar.
Kimanin jam'iyyun siyasa 75 a fadin Najeriya a ranar Litinin sun cimma matsaya tare da bayyana matakin su kan shugaban hukumar zabe ta kasa INEC, Farfesa Mahmoud Yakubu, biyo bayan gudanar babban zaben kasa na 2019.
Mudathir Ishaq
Samu kari