Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Yau ne majalisar dattijai ta Najeriya ta bayyana babbar hanyar Abuja zuwa Kaduna a matsayin hanya mafi hadari a nahiyar Afirka, saboda matsalar masu garkuwa da mutane da 'yan fashi da makami da suka addabi matafiya da suke bin...
A yau Laraba ne wasu mata a Abuja suka gabatar da wata zanga-zanga akan zargin cewa hukumar zabe ta kasa mai zaman kanta ta ki bin umarnin kotun daukaka kara dake Abuja, wurin bai wa jam'iyyar PDP da dan takarar ta, Atiku...
Sarkin Birnin Kano da Kewaye Mallam Muhammadu Sanusi II shine zai zamu Shugaban majalisar zartarwa na Masarautun guda biyar, sannan kuma Sarkin Rano shi zai zama mataimakin sa. Sannan shugabancin wannan majalisar zai zamu na karba
Hukumar hana yiwa tattalin arziki zagon kasa, ta fidda wani sabon rahoto domin zayyana dalilan ta na fara gudanar da bincike akan shugaban majalisar dattawa, Bukola Saraki a yayin da ya rike akalar jagoranci ta gwamnatin Kwara.
A kudirin kirkirar sabbin masarautun na farko dake gaban majalisar, an bar wa masarautar Kano kananan hukumomi 10, amma bayan majalisar ta mika kudirin ga kwamitin ta, sun rage yawan kananan hukumomin zuwa guda 8. A sabuwar dokar
Akwai yiwuwar nan ba da jimawa ba Likitoci a jihar Kuros Riba da ke Kudancin kasar nan za su yiwa aiki kaura a sakamakon ci gaba da ta'azzarar aukuwar ta'addancin masu garkuwa da mutane akan abokanan su na aiki.
Majalisar dokokin jihar Kano karkashin jagorancin kakakin majalisar Rt. Hon Alhassan Rurum ta amince da kafa sababbin masarautu guda hudu a fadin jihar Kano. "Ba a samu wadanda suka nuna rashin amincewar su ba a dakin majalisar...
Kakakin rundunar sojin saman, Komodo Ibikunle Daramola a zance da ya fito daga wajen shi cewa yayi, sun kwashi tsawon lokaci suna bibiyar wannan sansani tun 26 ga watan Afrilu. Bayan gudanar da bincike ta hanyar amfani da bayanan
Wani dan majalisa mai wakilatar karamar hukumar mulkin danbatta, Alhaji Hafizu Sani Mai Daji ya fice daga zaman majalisa a matsayin nuna rashin goyon baya a kudurin karkatsa masarautar Kano.
Mudathir Ishaq
Samu kari