Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
A karo na farko a tarihin kwallon kafa, kulob din kasar Ingila hudu zasu fafata a wasan karshe na gasar cin kofunan nahiyar turai; gasar cin kofin zakarun nahiyar Turai (UCL) da kofin nahiyar Turai (UL). Za a fata a wasan karshe
Majalisar dinkin barakar duniya ta nada Sarki Sanusi a matsayin mamba na kwamitin masu sanya ido kan sabbin muradodin ci gaba na wannan qarni (SDG).
Cikin wannan rahoto za mu kawo muku wasu takaitattun ababe da suka shafi rayuwar Godwin Emefiele, gwamnan babban bankin Najeriya da shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bayar da lamunin tsawaita wa'adin mukamin sa.
Kotun korafe-korafen zaben a farko ta baiwa Tambuwal damar yin binciken kayayyakin zaben da hukumar zaben mai zaman kanta ta kasa (INEC) tayi amfani dasu wurin zaben a ranakun 9 ga watan Maris da kuma 23 ga watan Maris da ake sake
Ana tantance karfin tattalin arzikin kasashe ne ta hanyar cigaban da suke samu ta hanyar kasuwanci, da kuma yawan jarin da kasar ta ke da shi, da kuma tasirin da tattalin arzikin ya ke da shi ga al'ummar da ke zaune a wadannan...
Fitacciyar jarumar wasan kwaikwayo a masana'antar shirya fina-finan Hausa ta dandalin Kannywood Fati Washa, ta yi gagarumar bajinta ta shahara da dumbin masoya inda ta samu mabiya fiye da miliyan daya a shafin zauren sada zumunta.
Shugaban masu rinjaye a majalisan dattawa, Ahmed Lawan, yace ra’ayinsa na son zama shugaban majalisan dattawa ya kasance muradin abokan aikinsa, da sabbin sanatoci.
Yin hakan na daga cikin kokarin gwamnati na kawo karshen yaki da yin 'fitsari da kashi' a fili zuwa karshen shekarar 2025. A kalla mutane miliyan 47 ne ke yin bahaya a filin Allah a Najeriya, kamar yadda bincike ya nuna. Kananan
Wani mutumi ya yiwa matarsa saki uku, kwana daya da yin aurensu, bayan ya gano cikon da take yi a bayanta a lokacin da yaje kwanciya da ita. Mutumin ya ce bayan matar tasa yana daya daga cikin abinda ya ja hankalinsa ya aureta...
Mudathir Ishaq
Samu kari