Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Shugaban kasa Muhammadu Buhari yace gwmanati na iya kokarita na shawo kan matsalolin tsaro dake addabar kasar kanan. Kuma yayi kira ga ‘yan Najeriya da su bada ta su gudun mawa don shawo kan matsalar tsaron.
Kwamishinan shari'ah na jihar Kano, Barista Ibrahim Mukhtari ya fada wa BBC cewa har zuwa daren ranar Juma'a, bai karbi wani umarni daga kotu (game da batun nada sabbin sarakuna da kirkirar karin masarautu na gwamnatin Kano) ba.
An bada rahoton kashe mutane bakwai a Rafin Kada da Kente a garin Jukun cikin karamar hukumar Wukari jihar Taraba, yayin da aka kai wani mummunan hari da safiyar Jumaa'ar da ta gabata. Majiyarmu LEGIT.NG ta samu rahoton cewa...
Bayan kaddamar da karin masarautun yanka guda hudu a Kano da gwamna Abdullahi Umar Ganduje ya yi, 'yar gidan Sarkin Kano Muhammad Sanusi II ta yi wani raddi a shafinta na Instagram...
Mutane uku sun mutu, sannan sama da gidaje 200 sun lalace sanadiyyar wata mahaukaciyar guguwa da ta taso a garin Misau da ke jihar Bauchi. Wani jami'in yada labarai na karamar hukumar Misau, Mista Usman Yerima, shi ne ya...
Gwamnatin jihar Bauchi ta sanya dokar ta baci a wasu yankuna na jihar bayan wani rikici da ya kaure tsakanin matasa a jihar. A wata sanarwa wacce sakataren gwamnatin jihar, Mohammed Nadada Umar ya sanyawa hannu, ya bayyana cewa...
Majiyar Legit.ng ta ruwaito Alkalin Kotun, mai sharia Oluwabukola Oreoluwa yayi fatali da bukatar da Usman ya mika masa na neman beli, don haka ya bada umarnin a daure masashi a gidan yarin Oke-Kura dake garin Ilori har sai ya ji
Majiyar Legit.ng ta ruwaito Seluk ya bayyana cewa Yaya zai karkatar da hankalinsa ne wajen horas da yan wasa da iya tafiyar dasu, a yanzu, sa’annan ya kara da cewa dan kwallon ya ajiye kwallo ne yana dan shekara 35.
Rundunar sojan Najeriya ta ce dakarun rundunar Harbin Kunama III, sun kama wani mutumi mai kai wa 'yan bindigar da ke boye tsakanin Jibia da Batsari makamai a jihar Katsina. Wata sanarwa da mai magana da yawun rundunar sojan...
Mudathir Ishaq
Samu kari