Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Sabon sarkin Zazzau, ambasada Ahmad Nuhu Bamalli, zai karbi ma'aikatan fada yau a wurin bikin nadin sarautarsa da za a yi a filin Muhammadu Aminu filin Polo.
Kamar yadda bayanai suka kammala, masu garkuwa da mutane sun sace Abdullahi, wanda akafi sani da Yaya Baba, a hanyarsa ta zuwa Kano a titin Abuja zuwa Kaduna.
Ana zargin Ogulanna da rarraba kwangila ba bisa ka'ida ba, barin aiki ba tare da izini ba, fitsara da rashin kunya, alfarma, aiki da kuɗi ta hanyar da basu dace
Babban jami'in dan Sandan ya tabbatar da cewa Sufeto Janar na yan sanda, Mohammed Adamu ya rubutawa Kwamishinan yan sandan jihar Kaduna, Umaru Muri, yana bashi
A yau, Talata, 13 ga Nuwamba, zaben shugaban kasan Amurka ke gudana: Yan Amurka sun fito kwansu da kwarkwatansu domin zaben shugaban da zai jagorancesu shekaru.
Gwamna Babagana Zulum na jihar Borno ya shawarci matasan Najeriya da su daina shiga zanga-zangar #EndSARS tare da yin kashedin cewa ƙungiyar Boko Haram, wadda t
Wani mutum mai suna Mlekeleli Masondo, dan asalin South Africa, ya yi wata wallafa a shafinsa na Facebook, ta yadda yayi amfani da shafin bogi na Facebook.
Gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasir El-Rufai, ya musanta sanin masu hada hotunansa a fosta da sunan kamfen dinsa a matsayin mataimakin shugaban kasa a zaben 2023.
Tsohon shugaban kasa, Olusegun Obasanjo, ya cigaba da yin tsokaci a kan wasu lamura da suka faru lokacin da ya ke kan mulki daga shekarar da aka zabe shi, 1999
Mudathir Ishaq
Samu kari