Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Sufeta janar na 'yan sanda Adamu Mohammed, ya shawarci 'yan sanda da su yi amfani da makaman su a duk lokacin da su ka fuskanci wani hatsari da zai cutar da su.
Tsohon shugaban kasar Najeriya, Goodluck Jonathan, ya ce gara shugaba ya rasa mulki da ya rasa mutuncinsa. Ya ce a hakan ya ginu kuma yake kiran wasu suyi koyi.
Gwamna jihar Zamfara, Bello matawalle ya ja kunnen masu sarautar gargajiya da shugabannin kananan hukumomi a kan kwana a wajen masarautunsu a jihar Zamfara.
Kwamishinan lafiya Dr Mordi Ononye, shine ya tabbatarwa mazauna yankin cewa za'a kawo ƙarshen cutar lokacin da suka kai ziyara da tawagarsa ta jami'an lafiya do
Tsohon Shugaban ƙasa Olusegun Obasanjo ya ce amintakar tsohon mataimakinsa, Atiku Abubakar, da Dakta Alex Ekwueme lokacin zaɓen cikin gida na jam'iyyar PDP a sh
Shugaban INEC mai sauka, Farfesa Mahmood Yakubu zai mika ragamar ma'aikatar ga wani baturen zabe da zai yi rikon kwarya, har sai majalisar tarayya ta tabbatar.
Sifeta janar, na 'yan sanda, Muhammad Adamu, yace kafafen sada zumuntar zamani sune makaman da suka assasa rikicin EndSARS a jihohin Najeriya, The Nation ta ce.
A ranar Laraba, tsohon shugaban kasa, Chief Olusegun Obasanjo, ya bayyana dalilin da yasa ya goyi bayan takarar Alhaji Shehu Musa Yar'Adua akan na Chief Falae.
A ranar Alhamis, APC ta fara amsar kayan rijistar masu shiga jam'iyya a fadin Najeriya.Yayin da shugaban kwamitin rikon kwarya na APC da kwamitin tsara harkoki.
Mudathir Ishaq
Samu kari