Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Gwamnatin jihar Filato ta cire masarautun Jos ta arewa da kuma Riyom daga karkashin gamayyar masarautar Jos wacce Sarkin Jos Buba Jacob ke jagoranta.
Wasu masana a fannin kimiyya a Najeriya, sun bayyana wasu hanyoyi da ya kamata mutane su dinga bi wanda zasu taimaka wurin kaucewa kamuwa da cutar hawan jini. Wasu daga cikin abubuwan da masanan suka bayyana sun hada da yawan...
Dogara wanda ya fadi wannan maganar wurin wani taro na musamman akan muhimmancin samarwa majalisar jiha gashin kanta ranar Alhamis a Abuja, yace wasu gwamnonin samu ba suyi abinda ya dace jiharsu.
Bayan wani bincike da masana suka yi a Najeriya domin gano dalilan da suka sanya aure ke yiwa samari wahala a kasar, binciken ya nuna cewa yawancin samarin wannan lokacin sun fi kaunar su zauna a matsayin gwauraye da suje suyi...
Jiya Alhamis ne wata kotu a Igando da ke jihar Legas, ta raba wasu ma'aurata wadanda suka kwashe shekaru 41 suna tare, ma'auratan masu suna Mrs Mabel Alli da mijinta Fasto Richard. Alkalin kotun, Mista Adeniyi Koledoye, ya...
Legit.ng ta ruwaito a ranar Alhamis ne jirgin shugaban kasa ya shilla kasar Saudiyya dauke da shugaban kasa Muhammadu Buhari da wasu manyan mukarrabansa, inda ake sa ran zasu dawo gida Najeriya a ranar Talata 21 ga watan Mayu.
Majiyar Legit.ng ta ruwaito wannan lamari ya auku ne a gab da filin sauka da tashin jiragen sama na Dubai, a lokacin da jirgin dake dauke da mutane hudu yake kan hanyarsa ta zuwa filin domin gudanar da gyare gyare a wata na’urar f
Legit.ng ta ruwaito Shehin Malamin yana bayyana wannan mataki da gwamnan ya dauka a matsayin cin fuska da kuma muzguna ma masarautar Kano dake da martaba a idon duniya, abinda yace ko turawan mulkin mallaka basu yi gigin yi ba.
Mawakin Naziru Ahmad, wanda Mai Martaba Sarkin Kano, Muhammad Sanusi II, ya nada mukamin Sarkin Mawakan Kano, yayi wani shagube a shafinsa kan mutane masu yin kyauta kuma suje kafafen sada zumunta suna yadawa domin duniya ta...
Mudathir Ishaq
Samu kari