Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Sarkin Legas, Oba Rilwan Akiolu, ya bayyana tsohon shugaban kasa Olusegun Obasanjo a matsayin mutumin da yafi kowa kawo rikici a kasar nan. Akiolu wanda ya dauki tsawon lokaci suna musayar harshe da tsohon shugaban kasar, ya...
Wani mutumi musulmi ya yi magana game da auren wuri da ake yiwa yara kanana a arewacin Najeriya, sannan ya roki shugabanni da Malaman addinin Musulunci da su sanya baki akan matsalar...
Sabon Sarkin Bichi, Alhaji Aminu Ado Bayero, a ranar Laraba, 15 ga watan Mayu yayi bayani akan dalilinsa na amsar nadin da aka yi masa domin ya zama Sarki.
A wata hira da manema labarai suka yi da fitaccen jarumin fina-finan Hausan nan wato Adam A Zango, ya bayyana cewa ya yi matukar mamaki kuma yaji kunya sosai da har Ali Nuhu, wanda ya dauka a matsayin abin koyi, yaya...
Wani bincike da aka gabatar ya nu na cewa akwai wani gari a Najeriya da tunda aka kirkire shi basu taba samun wutar lantarki ba. A wata hira da manema labarai suka yi da mazauna garin, sun nuna rashin jin dadin su matuka da irin..
Legit.ng ta ruwaito a yayin jawabinsa, gwamnan yace wannan aikin na gwaji ne, saboda gwamnatinsa nada nufin karo wasu motoci domin zubasu akan manyan hanyoyin jahar Kano da dama don rage ma al’ummar Kano wahalhalun samun ababen ha
Legit.ng ta ruwaito ministan watsa labaru na Najeriya, Lai Muhammed ne ya bayyana haka yayin wata ganawa da yayi da manema labaru a babban birnin tarayya Abuja, inda yace Atiku da PDP sun hade ma Buhari kai suna furta kalaman bata
Da yake tabbatar da kama da mutanen, kakakin rundunar 'yan sanda a jihar Katsina, SP Gambo Isah, ya ce sun mika wadanda suka kama zuwa hedikwatar 'yan sanda dake Abuja domin cigaba da bincike a kan su. A cewar sa: "da gaske ne mun
Yarinyar wacce aka shimfideta bisa tabarma domin ta sha iska saboda zafi a unguwar Rikoto, anyi awon gaba da ita ba tareda an san mutanen da sukayi mata wannan abin ba, kamar yadda makwabtan iyayenta suka fadi.
Mudathir Ishaq
Samu kari