Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Ya ce sakamakon kokawar da suke yi ne tasa ya shake mata wuya bayan ta kama masa mazakuta. Ya kara da cewa bayan sun fadi suna kokawar ne sai ya fahimci ya ji ciwo, sai ya hakura da kokawar ya tafi bandaki domin ya wane wurin, amm
Buhari ya ziyarci kasar Saudiyya ne domin gabatar da aikin Umrah. Ganawar ta shugaba Buhari da Tinubu da ragowar manyan mutanen na zuwa ne a daidai lokacin da ya rage kwanaki kalilan a rantsar da shi a matsayin zababben shugaban
Jaridar Vanguard ta tabbatar da cewa, rundunar 'yan sandan Najeriya reshen jihar Nasarawa, ta samu nasarar cafke miyagun mutane 14 da suka addabi al'ummar jihar da mummunan ta'addancin garkuwa da mutane
A wata sanarwa da rundunar ta fitar a shafinta na Facebook, ta ce ta kama wasu masu garkuwa da mutane su 7 a cikin sa'o'i 24. Sannan ta ce ta samu nasarar kwace manyan bindigu samfurin AK47 guda 4 da carbi 26 na alburusai. A karsh
Rahotanni sun kawo cewa anyi nasarar sasanta tsakanin fitacciyar jarumar nan ta Dandalin Kannywood, Hadiza Aliyu Gabon da abokin sana’arta Mustapha Nabraska.
A wani taro da manema labarai da gamayyar kungiyoyin suka yi a karkashi inuwar 'Renaissance Coalition', sun yi kira ga mai alfarma sarkin Musulmi, Sa'ad Abubakar III, da ya ki amince wa da sabbin sarakunan. Sun ce sun yi wannan ki
Gwamnonin sun bayyana hakan ne a cikin wata sanarwa da Abdulrazaque Bello-Barkindo, shugaban sashen sadar wa da yada labarai a hedikwatar kungiyar gwamnoni (NGF), ya fitar a ranar Litinin. Gwamnonin sun ce hukumar NFIU na yin shis
Majiyar Legit.ng ta ruwaito hukumar kwana kwana ta jahar Kano ce ta bayyana haka ta bakin kaakakinta, Alhaji Saidu Mohammed a ranar Litinin, 20 ga watan Mayu, inda yace lamarin ya auku ne a ranar Lahadi, 19 ga watan Mayu da misali
Akwai alamu dake nuna cewa jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP) zata tsayar da dan takara a shugabancin majalisar dattawa, idan har sanata Danjuma Goje (APC Gombe ta tsakiya) ya janye daga yin takara.
Mudathir Ishaq
Samu kari