Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Gwamnoni 19 na yankin Arewacin Najeriya, sun daura damarar neman kwarewar masana a harkar tsaro domin shimfida tafarki da kuma dabaru na kawo karshen kalubalai na rashin tsaro da suka zamto alakakai a yankin.
An yi kiyasin cewar darajar Zaha na tsakanin Yuro miliyal 65 zuwa 80 - adadin kudin da ya yi daidai da tanadin da kungiyar Arsenal tayi domin sayen dan wasan gaba idan ta samu nasarar zuwa gasar cin kofin UCL a kakar wasannin badi
Da ya ke dai Hausawa na cewa zakaran da Allah ya nufa da cara ko ana muzuru ana shaho sai yayi, mun samu cewa wata daliba, Palmatah Mutah, daya daga cikin 'yan Matan makarantar Sakandire ta garin Chibok ta kammala karatun digiri.
Bayyanar wani faifan bidiyo da ya nuna yadda shugaban kasa Muhammadu Buhari ya yi sassarfa cikin karsashi yayin ibadar aikin Umara a birnin Makkah na kasa mai tsarki, ya sake janyo cecekuce dangane da koshin lafiyar sa.
Bayan an dauki tsawon lokaci anata kai ruwa rana yayin bincike da kuma tattaunawa tsakanin kasashen Najeriya da Saudiya, an samun gano gaskiyar lamarin cewa ba ita keda mallakar kwayoyin ba cusa mata akayi cikin jakarta ba tareda
A lokacin da mafi yawancin iyaye suke ta faman Allah-Allah wurin ganin su tura 'ya'yan su mata dakin mazajensu domin gujewa yaran fadawa sharrin zamani wurin lalacewar tarbiyya, sai kwatsam wata budurwa mai amfani da shafin...
Sheikh Nuhu Sharubutu, wanda ya kasance babban limamin kasar Ghana mai shekara 100, ya bayyana cewa limamin cocin da yayi masa fatan mutuwa ya nemi yafiyarsa.
Mutumin da ya ke da karen, ya bayyana cewa karen nasa wanda ya sanyawa suna Ping Pong, ya binciko jaririn ne a daidai lokacin da ya ke tona wani rami a wani fili, yana cikin tona ramin ne sai ya hango kafar jaririn...
Marigayi tsohon Sarkin Kano Muhammadu Sanusi I wanda ya yi mulkin shi daga shekarar 1905 zuwa 1990, kaka ga Sarkin Kano na yanzu, Mai Martaba Muhammadu Sanusi II, ya yi mulki na shekaru biyar ne kawai, daga baya aka takura shi...
Mudathir Ishaq
Samu kari