Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Mun samu cewa kimanin mutane 17 sun raunata yayin da wata mota da ta sharo hanya a guje ta tayi tsani da su suna tsaka da gudanar da salar Idi a ranar Laraba kamar yadda hukumar 'yan sanda ta bayyana.
Shahararriya Faston ta bayyana hakan ne a lokacin da da take gabatar da wa'azi ga mabiyanta, Limamiyar ta kuma bayyana mabiyan nata cewa duk mutanen da suke cin abubuwan da suka fito daga ruwan teku, irinsu kifi da sauransu to...
Kasar Amurka da Najeriya da tsibrin Jersey sun bayyana cewa zasu raba sama da dalar Amurka 267 da tsibrin Jersey ya kwato a cikin irin kudaden da ake tunanin gwamnatin tsohon shugaban kasar mulkin soja na Najeriya, Marigayi...
Kamar kowacce shekara, tsarin hawan Sallar a jihar Bauchi bai faye sauyawa ba, ana hawan ne a tsarin tawaga bayan tawaga, amma dai, tawagar maharba ke fara baje kolinsu, ta hanyar harbe harben bindiga tun daga isowar Sarki fadar d
A yau Talata, 4 ga watan Yuni ne daukacin al’umman Musulmi a sassa daban-daban na duniya suka gudanar da Sallar Eid-el Fitr bayan kammala azumin watan Ramadana. Jama’a sun tunkari masallatai daban-daban domin cika ibadunsu.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya halarci sallar Eid El Filtri a masallacin idi na sansanin Mabilla da ke Abuja a ranar Talata, 4 ga watan Yuni.
Yusuf, wanda aka fi sani da Abba Gida-Gida yace hukumar zaben ta kirkiri wannan tsaikon ne da gan-gan saboda tana son ta hana jam’iyarsu hakkinta na bincikar kayayyakin zaben.
Legit.ng ta ruwaito walin Kano, Alhaji Mahe Bashir ne ya bada wannan kariya ga masarautar a ranar Litinin, 3 ga watan Yuni, inda yace zarge zargen da ake yi ma masarautar basu da tushe balle makama, sa’annan ya bayyana daki daki y
Jama'ar Najeriya sun nuna kishin kasa ta hanyar barin kasuwancinsu domin fita su sauke hakkinsu na 'yan kasa dake da ikon zaben shugabannin da suke so. Ina son yin amfani da wannan dama domin sake tabbatar wa da da dukkan 'yan Naj
Mudathir Ishaq
Samu kari