Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Legit.ng ta ruwaito a makon data gabata ne aka jiyo Sanata Rabiu Kwankwaso yana bayyana yadda darikar Kwankwasiyya ta samu karbuwa a duk fadin duniya bama cikin Najeriya kadai ba, a cikin wata hira da yayi da manema labaru.
Legit.ng ta ruwaito Alkalin kotun, mai sharia Bello Kawu ne ya yanke wannan hukunci a ranar Alhamis, 16 ga watan Mayu, inda ya bayyana sanar da sunan Tata a matsayin wanda ya lashe zaben a matsayin haramun.
Majiyar Legit.ng ta ruwaito jahar Legas kadai tana da kashi 20 na jimillan bashin da jahohin Najeriya talatin da shida har ma da babban birnin tarayya Abuja ta ci, inda jimillan bashin ya tashi akan naira tiriliyan 5.376.
Majiyar Legit.ng ta ruwaito gwamnan yayi wannan jarumta ne yayin da yake kan hanyarsa ta zuwa kauyen Lilo da nufin zuwa yin gaisuwar ta’aziyya bisa wani hari da aka kai ma jama’an yankin, inda aka kashe mutane 8, tare da jikkata w
Sanarwar ta ce nade-naden da gwamnan ya yi sun hada da shugaban ma'aikatan gwamnatin jihar Gombe, Mohammed Kabir Usman Kukandaka, babban sakatare na musamman ga gwamna (PPS), Usman Mamman Kamara, da kuma babbab mai taimaka wa gwam
Kazalika, ya yaba wa kokarin kungiyar wajen magance rigingimun da aka shafe shekara da shekaru ana fama da su a kasashen Syria, Libya da kuma shiga cikin lamarin tsirarun Musulmin yankin Rohingya a kasar Myammar. Wannan shine karo
Sai dai hakan ba ta kasance ba ga wata jaririya da ake ikirarin cewa ita ce jaririya mafi kankanta a fadin duniya da ta ci gaba da samun dorewar rayuwa bayan haihuwar ta da nauyin da bai kai ko da na dan itaciyar Tufa daya ba.
Hukumomin tsaro sun tabbatar da cewa, wani bakin artabu da ya auku tsakanin fursunoni a ranar Lahadin da ta gabata ya salwantar da rayukan mutane 15 dake daure a gidan kaso na jihar Amazonas dake Arewacin kasar Brazil.
Da yake mika kyautar gare su yayin rufe Tafsirin azumin wanna shekarar, Dakta Ahmad Gumi, dan marigayi Abubakar Gumi, ya ce ana bayar da kyautar ne ga jagororin da suka nuna kware wa a mulki da kuma wadanda suka nuna kwazo a banga
Mudathir Ishaq
Samu kari