Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Hauwa, haifaffiyar 'yar Musulmai daga jihar Borno, ta auri tsohon gwamna Suntai, duk da kasancewarsa Kirista, a wasu shekaru da dama da suka shude. Emmanuel Bello, hadimin marigayi Suntai, ya karyata rahotannin da suka bayyana cew
A yayin da ake ci gaba da fuskantar kalubale na nau'ikan ta'addanci daban daban babu dare babu rana musamman a Arewacin Najeriya, mun samu cewa 'yan ta'adda sun sake kai wani mummunan hari jihar Katsina.
Yan majalisar dai sun hada da sanata daya tare da ‘yan majalisar wakilai mutum hudu. Da yake tsokaci a kan wannan batu, Alhaji Garba Dahiru (PDP) wanda shi ne zababben sanata mai wakiltar Bauchi ta kudu ya ce: “ Tun a ranar 16 ga
A lokacin da yake shirye-shiryen kama aiki a karo na biyu, a ranar 22 ga watan Mayu, Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya umurci ministoci da su mika shugabanci ga sakatarorin din-din-din na ma’aikatunsu daban-daban.
Majiyar Legit.ng ta ruwaito an yi bikin ne a babban otal din birnin Instanbul mai suna Bosphorus, inda Ozil ya auri sahibarsa, Amine Gulse, yayin da shugaba Erdogan da matarsa Emine suka halarci bikin.
Wasu yan fashi da makami sun kai ma wani mutum hari sannan suka yi masa fashin naira miliyan 1.5 a garin Bauchi. Lamarin ya afku ne a ranar Jumaúnguwar Wunti kusa da shataletalen babba kasuwa a garin Bauchi.
Legit.ng ta ruwaito a ranar Juma’a ne EFCC ta janye daga wannan shari da aka kwashe sama da shekaru 8 ana fafatawa, inda ta mika karar zuwa ga ofishin babban lauyan gwamnati, kuma ministan shari’a, Abubakar Malami.
Sabon Sarkin Rano, Alhaji Tafida Ila Autan Bawo, ya dakatar da hakimai biyu a masarautarsa biyo bayan zargin rashin biyayya yayinda rikici ke ci gaba da kunno kai a tsarin sarauta a jihar.
Gwamnan ya nemi wdannan mutane da su kasance masu jajircewa da kuma kishin jihar tasu yayin gudanar da aikin da ya rataya a kawunansu.
Mudathir Ishaq
Samu kari