Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Kamfanin dillancin labarai na kasa (NAN) ya rawaito cewar zangon wa'adin mambobin majalisar dokokin jihar za kare a sati mai zuwa. Majalisar dokokin da zata karba daga hannun wannan na da mabobi 30; jam'iyyar PDP na da mambobi 14
Majiyar Legit.ng ta ruwaito kamfanin KEDCO zata fara wannan aiki ne da rukunin gidaje da kamfanoni na farko da basa biyan kudin wuta, wanda adadinsu ya kai dubu tara, (9,000), inda zuwa yanzu, kwanaki biyu da fara aikin ta yanke m
Sabon gwamnan jihar Zamfara Babagana Zulum, a ranar Larabar da ta gabata ya bayar da sanarwar kara wa dakarun sa kai albashin su daga Naira dubu goma sha biyar zuwa dubu ashirin a kowane wata.
Hukumar majalisar dokoki ta ba mambobin majalisar dattawa masu barin gado kwanaki uku don su mika makullan ofishinsu. Shugaban majalisar dattawa, Dr Bukola Saraki ne ya ba da sanarwar a ranar Alhamis, 6 ga watan Yuni.
Duku da yin hakan alama ce ta almubazzaranci da alfahari, ta na iya yiwuwa ango da amaryar sun yi hakan ne domin nuna farincikinsu da burge jama'a. Hotunan sun ja hankalin wasu 'yan Najeriya da suka bayyana rashin jin dadinsu a ka
A wani gari mai suna Dresden dake jihar Saxonya cikin kasar Jamus, wasu mutane da har yanzu ba a san ko su waye ba sun kai wani mummunan hari cikin wani Masallacin Juma'a na Fatih wanda yake mallakar hukumar hadin kan Musulunci...
Rundunar 'yan sandan jihar Bauchi ta samu nasarar cafke mutane 55 da ake zargin suna da hannu a rikicin taho mu gama da ya faru a jihar Bauchi. Rikicin ya faru jiya Laraba da yamma a cikin garin Bauchi a lokacin da ake gabatar...
Gwamnan jihar Zamfara, Dr. Bello Muhammad Mutawalle, ya amince da dakatar da Sarkin Maru, Alhaji Abubakar Chika Ibrahim, da hakimin garin Kanoma, Alhaji Ahmad Lawal, ba tare da bata lokaci ba.
Babban jigo na jam'iyya mai ci ta APC Mista Yekini Nabena, ya nemi shugaban kasa Muhammadu Buhari da ya gaggauta shiga tsakanin rikicin Cif John Odigie-Oyegun, tsohon shugaban jam'iyyar da kuma shugaban ta na yanzu.
Mudathir Ishaq
Samu kari