Sakatarorin din-din-din da ke jagorantar ma’aikatun Najeriya a yanzu (cikakken sunayensu)

Sakatarorin din-din-din da ke jagorantar ma’aikatun Najeriya a yanzu (cikakken sunayensu)

A lokacin da yake shirye-shiryen kama aiki a karo na biyu, a ranar 22 ga watan Mayu, Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya umurci ministoci da su mika shugabanci ga sakatarorin din-din-din na ma’aikatunsu daban-daban.

Ya kuma umurci ministocin da su mika takardun mika aikinsu ga babban sakataren gwamnatin tarayya, yayinda ya bukaci sakatarorin din-din-din da su ci gaba daga inda suka tsaya.

Shugaba Buhari ya bayar da umurnin ne a lokacin taron majalisa na karshe da suka gudanar a Abuja.

Tun bayan da suka mika aiki a tsakanin 22-28 ga watan Mayu, sakatarorin din-din-din na ma’aikatu daban-daban ne ke jagoranci.

KU KARANTA KUMA: Kalli uwargidar gwamnan jihar Gombe da ke sanya dogon hijabi har kasa

Ga jerin sunayen mukaddashin ministocin a kasa (sakatarorin din-din-din).

Ma’aikatar noma da raya karkara- Mohammed Bello

Ma’aikatar kasafin kudi da tsare-tsaren kasa- Ernest Umakihe

Ma’aikatar sadarwa - Istiafanus Fukur

Ma’aikatar tsaro- Nuaratu Batagarawa.

Ma’aikatar ilimi- SonnyEchono

Ma’aikatar muhalli- Odusote Abimbola

FCT- Ohaa. Chinyeaka Christain.

Ma’aikatar kudi - Mahmoud

Isa- Duste

Ma’aikatar harkokin waje - Mustapha Suleiman

Ma’aikatar lafiya - Abdullahi Abdullahi

Ma’aikatar labarai- Grace Isu Gekpe

Ma’aikatar cikin gida- Georgina Ehuriah

Ma’aikatar shari’a - Dayo Apata

Ma’aikatar kwadago da dibar ma’aikata- Williams Alo

Ma’aikatar Niger Delta- Aminu Aliyu Bisalla.

Ma’aikatar ma fetur - Yemi Esan Folasade

Ma’aikatar ayyuka da gidaje - Mohammad Bukar

Ma’aikatar wutar lantarki - Louis Edozien

ma’aikatar kimiyya da fasaha - Birtus Bako

Ma’aikatar ma’adinai - Abdulkadir Muazu

Ma’aikatar sana’o’i - Edet Sunday Akpan

Ma’aikatar sufuri - Shaibu Zakari

Ma’aikatar ruwa - Ekaro Comfort Chukwumuebobo

Ma’aikatar harkokin mata- Ifeoma Anabogwu

Ma’aikatar masa da wasanni - Olusade Adesola

Muhimmiyar sanarwa: Shafin NAIJ.com Hausa ya koma LEGIT.ng Hausa. Mun gode da kasancewarku tare da mu.

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari, Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Asali: Legit.ng

Online view pixel