Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Jam’iyyar APGA tace zata kalubalanci Bello Matawalle na jam’iyyar PDP a matsayin wanda ya lashe zaben da aka gudanar a ranar Asabar 9, Maris 2019 a jihar Zamfara.
Dan wasan kungiyar kwallan kafa Paul Pogba ya bayyana dan wasan kwallan kungiyar Chelsea N’golo Kante a matsayin abokin hamayya mafi wuyar tunkara a tarihinsa na kwallon kafa.
Da ya ke bayyana hakan ranar Laraba, Ladodo ya ce mutumin na daga cikin mutane 22 da rundunar 'yan sanda ta kama, cikinsu har da jami'in dan sanda mai mukamin sufeta, bisa aikata laifukan da suka hada da fashi da makami, garkuwa
Kwanan nan ne dai fitacciyar jarumar fina-finan Hausan nan Hadiza Gabon ta dora wani sabon hotonta da ta dauka akan shafin sada zumunta na Istagram, domin masoyanta da abokan arziki su kalla...
Wani abu da ya faru mai kama da almara a jihar Kano, yayin da aka sace duka cinikin da aka yi na wadanda suka shiga gidan Zoo na Kano a wannan karamar sallar. Da farko dai gidan rediyon Freedom da ke Kano shine ya fara ruwaito...
“Tun da har kasar China da India da Indonesia suka samu cigaba, toh banga abinda zai hana Najeriya samun cigaban da take bukata ba, China da Indonesia sun samu cigaba ne a karkashin tsarin mulkin kama karya.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya gabatar da jawabinsa a wajen taron bikin ranar Damokradiyya wanda ke gudana a Abuja a yau Laraba, 12 ga watan Yuni.
Asusun dake taimakawa kananan Yara na Majalisar Dinkin Duniya (MDD) ya sanar da cewa a dukkan sa'a daya a kasar Yaman ana yin asarar mutane 7, inda mahaifiya 1 da Yara 6 suke mutuwa...
Jaridar Forbes ta kasar Amurka ta saki jerin sunayen mutanen da ta saba saki kowacce shekara na 'yan wasa guda dari da suka fi daukar albashi mai tsoka a duniya, wanda da aka hada jimillar kudinsu ya kai dala biliyan hudu...
Mudathir Ishaq
Samu kari