Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Akwai ganye da 'ya'yan itatuwa da masana na gargajiya dana kimiyya suka gabatar da bincike akan su, wanda suka nuna cewa suna da matukar amfani a jikin dan adam, wasu kuma suna yin maganin cututtuka da dama a jikin mutum...
Wani abu da ya faru wasu ma'aurata Mista Abiodun Orebela da matarsa Lola, wanda suke zaune a jihar Ogun, hakan ya biyo bayan ma'auratan biyu da suke zaune a unguwar Satellite Town, sun samu haihuwa bayan shafe shekaru 10 suna...
A cewar wani mutumi, ya bayyana cewa akwai yiwuwar matarsa ta na so ya kwanta da kanwarta, ganin yadda kanwarta take yawo cikin kayan bacci a gidansu ba tare da matar tasa tayi mata korafi ba...
Wani mutumi dan Najeriya ya bayyana yadda wasu Fulani Makiyaya suka kubutar dashi tare da dan uwansa daga hannun wasu miyagun masu garkuwa da mutane a jihar Ondo. A cewar mutumin, barayin sun yi garkuwa da sune lokacin da suke...
Asirin wani mutumi mai suna Mista Bayo ya tonu, yayin da aka sanya wata hira da yayi da matar babban abokinsa a shafin sada zumunta na Twitter. A cikin hirar ta su da aka sanya a Twitter din, mutumin wanda aka bayyana sunansa...
Sabuwar masarautar Rano dake jihar Kano ta fara bincikar Hakimai guda hudu da suka ki bin umarninta. Hakiman sun hada dana karamar hukumar Doguwa, Alhaji Aliyu Harazimi; karamar hukumar Kura, Alhaji Bello Ado Bayero; karamar...
Darius Ishaku, gwamnan jihar Taraba, ya saka dokar hana fita daga gida a garin Jalingo biyo bayan barkewar sabon rikicin kabilanci a tsakanin al'ummar Kona da ATC. Hakan na kunshe ne a cikin wata sanarwa da Bala Dan Abu, mai taima
A wani sakon da shafin YouthSupportPDP ya wallafa a shafinsa na Tuwita, ya rawaito Atiku na ce wa: "sakamakon zaben da nake da shi daga na'urar hukumar INEC sahihi ne, kuma idan alkalan kotu suka yi kokarin danne min hakki, zan ja
Wasu da ake zargin yan fashi da makami ne sun kashe yan achaba guda biyu a wani gidan mai ke Kaduna, a tsakar daren jiya Lahadi, 16 ga watan Yuni.
Mudathir Ishaq
Samu kari