Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Daraktan hukumar cigaban harkokin noman jihar Kaduna mai kula da yankin Maigana, Alhaji Ahmad Abubakar ne ya bada wannan sanarwa a ofishin hukumar dake Sabon garin Zaria.
Ba tare da bata lokaci ba motar dake dauke da jami’an ta juya domin komawa inda ta fito. Sai ga wani mai babur nan ya nufo su da niyyar tsayar dasu inda yake cewa ai mafarauta ne ba miyagun mutane bane.
An bude Masallacin ne makonni biyu da suka wuce inda aka gudanar da Sallar juma'a ta farko a cikinsa. Amma bayan sati ya zagayo sai hukuma ta hana gabatar da Sallar Juma'a a Masallacin saboda kin yin biyayya da gangan da masu ruwa
Shugaban babban bankin nan na nahiyyar Afirka, United Bank for Africa (UBA), Mista Tony Elumelu, ya shawarci gwamnatin Tarayya karkashin jagorancin shugaban kasa Muhammadu Buhari kan yadda za a magance talauci a kasar nan.
Solomon ya kara da cewa kafin matashin ya mutu, ya bayyana cewar ya ji wata kara daga kusurwar da ya ajiye gunkin a dakinsa tare da jin wata katuwar murya na cewa 'ina bukatar jinin da zan sha'. Majiyar ta kara da cewa tun da mata
Buhari ya hadu da Safinat ne a lokacin yana manjo a rundunar soji a shekarar 1966 lokacin tana da shekara 14 a duniya. Sun hadu ne a Legas lokacin da Buhari da marigayi Shehu Musa Yar'adua suka ziyarci gidan mahaifin Safinatu loka
Wakaso ta bayyana cewar an nada Amina a mukamin ne bayan mijin tsohuwar shugabar kungiyar ya fadi zaben 2019. Hadiza Abubakar, matar tsohon gwamnan jihar Bauchi, Mohammed Abubakar, ce ta]sohuwar shugabar kungiyar matar gwamnonin
A yayin sabunta ta'addanci, wani harin 'yan fashin daji da ya auku a kwana kwanan nan ya salwantar da rayukan kimanin mutane 34 cikin kauyukan Tudun Kafau da kuma Gidan Wawa dake karkashin karamar hukumar Shinkafi a jihar Zamfara.
Yawan aiki ba tare da samun isashshen bacci ba yana matukar taba aikin sinadaran jikin da ke kai sako kowanne bangare (Hormones). Matukar sinadaran kai sako sun samu matsala, jiki ba zai ke samun sako ba idan kwayoyin cuta sun shi
Mudathir Ishaq
Samu kari