Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Jami’ar ta kori Mista Uzoma ne bisa dalilin bata sunan kasarsu da yayi cikin wani bidiyo da ya riga ya karade shafukan sada zumunta a halin yanxu.
Ya cigaba da cewa: “ Mukaman shugabanni tsaro yakamata a ce an sauya su tun ba yau ba saboda wa’adinsu ya cika. Amma jam’iyar APC ta ki yin wani abu a kai inda aka bar su kan mukaman na su duk da cewa lokacinsu na yin murabus ya y
A yau ne shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bai wa Mele Kolo Kyari mukamin manajan darakta (GMD) na kamfanin man fetur na Najeriya (NNPC). Yana da mutukar muhimmanci mutane su san wanene Mele Kyari, tunda shine zai rike ragamar...
Kamfanin ya bayyana cewar duk da cewar tattalin arzikin Najeriya ya samu karu wa da da kaso 1.1% a shekarar 2018 idan aka kwatanta da habakar da ya samu a shekarar 2017, mataimakin shugaban kamfanin, Aurelien Mali, ya ce: "wannan
Hukumar kula da ababen ci da sha da magunguna (NAFDAC) ta umurci dilolin magungunan gona da zu janye fiya fiyan 'Sniper' daga kasuwannin da kuma manyan shaguna, sakamakon yadda mutane ke amfani da maganin suna kashe kansu
A cigaba da sauraren kara kan rikicin gadon marigayi sanata Usman Albashir, wani Isah Bello a yau Laraba 19 ga watan Yuni 2019 ya shaidawa kotun da ke gudanar da shari’ar cewa marigayin ya rasu ya bar ya’ya na cikinsa guda bakwai
Shugaban kasa Muhammadu Buhari na cikin ganawa da takwaransa na kasar Benin, Patrice Talon a fadar Shugaban kasa da ke Abuja. Shugaba Buhari ya tarbi Talon a fadar Shugaban kasar da misalin karfe 11:30 na safe.
Ta yi babatun yadda fiye da kaso 80 cikin 100 na Matan Najeriya ke ci gaba da dogaro tare da dabi'antuwa da haihuwa a gidajen su a madadin zuwa asibiti. Ta ce wannan lamari ya fi kamari musamman a tsakanin Matan Arewa.
Manzon Allah (S.A.W) an sanshi mutum ne mai dabi'u kyawawa, wanda har yau a tarihi ba a samu kamar shi ba, kuma baza'a samu ba. Saboda tsabar kyawawan halayenshi yasa Yahudu da Nasara wadanda su ba ma addininshi suke koyi dashi...
Mudathir Ishaq
Samu kari