Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Wata babbar kotu da ke Kaduna ta zartar da hukuncin cewa yunkuri da gwamnatin jihar karkashin mallam Nasir El-Rufai ke yi na bayar da lasisi ga masu wa’azi a karkashin dokar daidaita lamuran addini a jihar.
An yi wata takaitacciyar ganawar sirri tsakanin shugaban kasa, Muhammadu Buhari, da sabon gwamnan jihar Borno, Farfesa Babagana Umara Zulum, a fadar shugaban kasa, Villa, da ke Abuja. Babu wata sanar wa ko jawabi dangane da dalili
A yau Laraba 19, ga watan Yuni, shugaban kasa Muhammadu Buhari cikin fadar sa ta Villa dake garin Abuja, ya karbi bakuncin tawagar sarakunan gargajiya na jihar Kogi bisa jagorancin gwamnan jihar, Yahaya Bello.
Neymar ya bayyana ma shuwagabannin PSG cewa ya naso “ya koma gida” bayan da ya ce yayi kuskuren barin kungiyar Barcelona. Haka zalika shuwagabannin kungiyar sun nuna rashin jin dadin yadda Neymar ke buga ma kungiyar wasanni
A Najeriya shiga harkar siyasa ba karamin abu bane, domin siyasa a Najeriya abu ce mai hatsarin gaske, sai wadanda suka cika suka batse suke shiga harkar siyasa a Najeriya. Duk macen da ta auri dan siyasa a Najeriya ana yi mata...
A halin yanzu dai masana da masu sharhi na ci gaba da ikirarin cewa babu wata mahanga ta ganin karshen kungiyar masu tayar da kayar baya ta Boko Haram a nan kurkusa a sakamakon yadda ta'addancin ta yaki ci yaki cinye wa.
Shugaban jam’iyar ya ce: “ Yan Najeriya basu iya jiran tsawon wata shida a yanzu ba tare da an nada ministoci ba, wadanda zasu kula da ma’aikatu daban-daban na kasar nan, kuma ya kasance an zabi jajirtattu masu hazaka.”
Kasancewar ta a bar marmari da ak sarrafawa ta wasu hanyoyi daban daban wajen amfani, Aya wadda a turance ake kira da Tiger nuts ko kuma Ofio da yaren Yarbanci, ta kunshi sunadarai masu gina jiki da inganta lafiyar bil adama.
Wani saurayi mai suna Akin yayi suna sosai a shafukan sada zumunta, musamman Twitter, hakan ya biyo bayan yadda wata budurwa wacce ta sanya sunanta kamar haka @DidenIye, ta shiga shafinta na Twitter ta wallafa cewa za ta iya...
Mudathir Ishaq
Samu kari