Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Duk da irin yadda mutane suke yi masa kallon hadarin kaji, tsohon shugaban kasa Janar Ibrahim Badamasi Babangida, shine jigo na wasu manyan ayyuka da kasar nan take ji dasu. Tsohon shugaban kasar yayi ayyuka bila adadin...
Sarkin Birnin-Gwari, Zubairu Jibril Maigwari ya bayyana cewa yunwa ta addabi yan ta'addan Kaduna kuma basu da makamai da zasu yi wani babban ta'addanci. Jibril Maigwari ya bayyana hakan ne a yau Juma'a 28 ga watan Yuni 2019
Kotun Majistire ta Modakeke – Ife da ke jihar Osun ta daure wani tsohon mai laifi, Opayemi Abel dan shekara 24, wata shida a gidan yari saboda ya saci wandon Naira 3,000.
Tsohon shugaban kasa Olusegun Obasanjo jiya Alhamis, 27 ga watan Yuni, ya bukaci matasa da su nemi takarar mukaman shugabanci a kasar.
Gwamnan jihar Niger, Alhaji Abubakar Sani Bello zai bayyana a gaban kotun zabe don ya bada shaida akan tuhumar da dan takarar gwamna na jam’iyyar PDP a zaben 2019 ke yi masa akan cewa takardun bogi ke gareshi.
An sake bude hanyar hanyar da ta fara da ga Pulka zuwa Gwoza ta wuce Limankara, bayan tsawon shekaru biyar da rufe hanyar sakamakon hare haren Boko Haram.
Jami'ar ce ta fara umartar daliban da ta kora da su aike da rubutaccen korafi a kan korar da aka yi musu idan suna da shi. A ranar Alhamis ne jami'ar ta bayyana cewa ta dawo da wasu daga cikin daliban da ta kora bisa kuskuren alka
Dan wasan kasar Brazil, mai shekaru 27 bai samu sakin jiki ba a PSG tun komawarsa kasar Faransa, bayan da aka saye shi a matsayin dan wasa mafi tsada a duniya.
Habibat ita ce ta fara zuwa kotu da neman saki tun a watan Disemban 2018. Lauyan Habibat a kotun ya bayyana kokarin wannan baiwar Allah inda ya nuna cewa ta jima tana hakuri, yanzu kuma ta riga ta gaji saki take nema.
Mudathir Ishaq
Samu kari