Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Da yake bayani jiya Laraba a Abuja yayin karbar bakoncin jakadan China a Najeriya, Mista Zhou Pingjian, Lawan ya ce, daidaita lamuran kasuwanci tsakanin kasashen biyu ne kawai zai bada damar samun cinma abubuwan da ake buqata.
Manyan ma’aikatan gwamnati karkashin kungiyar manyan ma’aikatan gwamnati (ASCSN) ta ce za ta shiga yajin aiki sakamakon karya dokar ma’aikatan gwamnati da yarjejeniyar da suka kulla da hukumar inshora ta Najeriya (NAICOM)
Rundunar sojin saman Najeriya (NAF) ta bayyana cewa dakaruta dake gudanar da aikin Operation Lafiya dole sun tarwatsa hedikwatan tsare-tsare na kungiyar yan ta’addan ISWAP a Kollaram da ke yankin Arewacin Borno.
Da yake tabbatar rushewar ginin ga manema labarai, Dakta Olufemi Oke-Osanyintolu, sabon shugaban hukumar bayar da agajin gagga wa ta jihar Legas (LASEMA) ya ce: "ina mai sanar da ku cewa wani ginin bene mai hawa uku ya rushe a ung
Wata kotun Majistare dake Kano a ranar Laraba, 26 ga watan Yuni, ta bada umurnin rufe wani magidanci dan shekara 30 mai suna Balarabe Salisu, wanda ake zargi da yin ma’amalar auratayya da matarsa yar shekara 20 ta dubura.
Shugaban rundunan soji, Laftanal Janar Tukur Burataia jiya Laraba, 26 ga watan Yuni a Maiduguri, jihar Borno ya gana da rundunan sojin Operation Lafiya Dole inda ya bukacesu da su fada mishi kalubalen da suke fuskanta a filin daga
Jawabinsa ya biyo bayan zancen Shugaban kasar Iran, Hassan Rouhani, inda yake kokarin yayyafawa wutar dake tsakanin kasashen biyu ruwa , ta hanyar cewa “ Iran ba yaqi take nema da Amurka ba.”
Hukumar 'yan sanda ta kasa ta ce ranar 1 ga watan Yuli za ta fara tantance mutane 210,150 da ta fitar wadanda za ta dauka aiki. Hukumar ta ce fara tantance mutanen a ranar 1 ga watan Yuli zuwa ranar 28 ga watan Yuli, a dukkanin...
Shahararren mawakin Hausan nan, Nazir M Ahmad, Sarkin Waka, yayi wani habaici da wasu kalamai na waka da suka yi nuni da cewa da gwamnan jihar Kano, Dr. Abdullahi Umar Ganduje ya ke. Wannan shine karon farko da Naziru yayi...
Mudathir Ishaq
Samu kari