Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Fitacce kuma mafi shaharar jaruman fina-finan Hausa na dandalin Kannywood, Ali Nuhu, ya yi karin haske dangane da dalilai da suka sanya shamaki a tsakanin shirin fina-finan Arewa da kuma na Kudancin kasar nan.
Matar ta sa mai suna Ronke, a cewar Hakeem tana ha’intarsa a cikin zamantakewarsu ne ta aure. Hakeem ya antayo wannan jawabin ne gaban alkalin kotun, Ademola Odunade a sanadiyar kararsa da matar ta kai na cewa ya na nuna mata uqub
Hukumar hana fasa kauri ta kasa ta yi gargadin cewa, kwantenoni shida cike makil da nikakken tumatir mai dauke da guba ya shigo Najeriya daga kasar Iran da aka killace shi da sunan 'Shirin Asal my tomato paste'.
Rundunar yan sanda ta jihar Zamfara ta karyata ikirarin da akeyi na cewa yan ta’adda sun kaima shaidun dan takarar shugaban kasa na jam’iyyara PDP, Alhaji Atiku Abubakar hari akan hanyarsu ta zuwa Abuja don su bayar da shaida
A wata hira da aka yi da fitaccen jarumin barkwancin nan na fina-finan Hausa, Suleiman Bosho, a gidan rediyon freedom muryar jama'a, ya bayyana cewa: "Banbancin da ke tsakanin 'yan wasan Hausa na da dana yanzu shine, 'yan wasan...
A kalla dalibai 11 na jami’ar Ilorin (Uilorin) suka suma a ranar Juma’a 12 ga watan Yuli 2019 a lokacin da ake rubuta jarabawar zangon karatu na biyu.
Sakataren ilimi na karamar hukumar Hadejia, Alhaji Musa Garba ya shaidawa kamfanin dillacin labaran Najeriya NAN cewa makarantun da wannan ambaliyar ruwa ta shafa sun hada da; makarantar karamar sakandare ta Hamza Abdullahi Junior
Shi dai wannan mutum yayi amfani ne da kudi N100 inda ya bai wa ko wace daliba daya daga cikinsu daga bisa ni ya kai su lungun wani aji a makarantar domin biyan buqatarsa.
Nagoggo ya bada labarin cewa, tun bayan zaman sulhun da ya shirya wanda ya hada da ‘yan baranda da kuma kungiyar ‘yan sintiri a jihar, yanzu an samu zaman lafiya tsakanin kungiyoyin biyu da kuma fahimtar juna.
Mudathir Ishaq
Samu kari