Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Yau Juma'ar nan ne shugaban majalisar dattawa, Ahmad Lawan ya tabbatar da cewa ba zai zama sakaran shugaban majalisa ba ga gwamnatin shugaba Buhari. Hakan ya biyo sanarwarr da Mohammed Isa ya fitar, mai taimakawa shugaban...
An cafke wata mata a jihar Texas ta kasar Amurka, yayin da aka gano cewa tana ajiye da gawar mahaifiyarta a cikin gidanta wanda yakee dauke da dakuna guda biyu da suke zaune ita da 'yarta guda daya...
Shahararren dan wasan kwaikwayo na Hausa, watau Kannywood, Sani Moda wanda Allah Ya Jarabta da matsalar rashin lafiya har ta kai ga an yanke masa kafa ya bayyana cewa ya kwashe tsawon shekaru 12 yana jinya kafin a kai ga wannan ma
Kungiyar kare hakkin musulmai (MURIC) ta yi kira ga gwamnatin tarayya da ta yi maza maza ta haramta shirin ‘Big Brother Naija’. Ta bayyana cewa shirin na lalata tarbiyyar al'ummar Najeriya
BIRNIN LOS CABOS dake kasar Mexico shine birnin da yafi kowanne hatsari a duniya, inda ake kashe mutane 111 cikin mutane 100,000. Wannan birni ya zamo na daya ne a cikin jerin biranen
Yau juma’a 12 ga watan Yuli 2019, kotun daukaka kara za ta yanke hukunci a tuhumar da ake yi ma shugaba Buhari akan can-cantarshi ta tsayawa takarar kujerar shugaban kasa a zaben 2019.
Kotun koli ta birnin New York ta bada umarnin a sayar da wasikar da shahararren mawakin nan na kasar Amurka Tupac Shakur ya rubutawa budurwarsa Madonna lokacin yana gidan yari akan cewar yana so su rabu...
Wata kungiya mai fafutukar tabbatar da zaman lafiya da taimakon marayu a Kaduna mai suna "Manufa Charity Foundation" ta karrama sanannen malamin nan mazaunin Kaduna da lambar girma wato Dr Ahmad Gumi, sakamakon jajircewar shi...
Wasu sabbin rahotanni dake fitowa sun tabbatar da cewa shugaban kasa Muhammadu Buhari zai sake mayar da wasu daga cikin tsofaffin ministocinsa mukamansu, ko kuma ya canza musu ma’aikatu a cikin sabuwar gwamnatinsa.
Mudathir Ishaq
Samu kari